The latest news and topic in this categories.
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’aini mai girma,
Shugaban kasar Turkiyya ya fitar da wata sabuwar sanarwa game da muradin sa na ganawa da shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad Shugaban kasar Turkiyya Rajab Tayyib Erdogan ya jaddada shirinsa
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bukaci jakadan kasar Afganistan a Tehran ya zo ma’aikatar, don isar masa da sakon korafinta saboda rashin mutunta taken kasar wanda wakilin kasar Afganistan
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi ta O.I.C ta bayyana cewa: Kudirin Majalisar Dinkin Duniya yarjejeniya
43-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
42-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
41-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Pars Today- Bisa ga nufin Allah Madaukakin Sarki, idan ’yan Adam suka yi tafiya a
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a
Rahotanni sun bayyana cewa, an zabi Abdirahman Mohamed Abdullahi, shugaban ‘yan adawar Somaliland a matsayin shugaban yankin Somaliya mai ballewa. Abdullahi - wanda aka fi sani da Cirro - na
Firaministan Iraki Mohammed Shi'a al-Sudani ya yi Allah-wadai da wasikar da Isra'ila ta aike wa kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya na bukatar daukar matakin gaggawa kan kungiyoyin gwagwarmayar da
Ma'aikatar lafiya a Gaza ta ce sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun lalata asibitin Mohammed Yousef al-Najjar da ke Rafah a kudancin zirin Gaza, ta hanyar amfani da wasu motocin yaki
Kasar Siriya ta yi kira da a raba yankin Gabas ta Tsakiya da makamin nukiliya Wakilin dindindin na Siriya a Majalisar Dinkin Duniya, Ambasada Qusay Al-Dahhak, ya jaddada cewa: Munanan
Sojojin Yemen sun kai wani gagarumin hari kan wani jirgin ruwa a tekun Bahar Maliya da ke da alaka da yahudawan sahayoniyya Rundunar sojin Yemen ta sanar da cewa: Sojojinta