Search
Close this search box.

Dakarun Kungiyoyin Musulmi A Iraki Sun Cilla Makaman Drones Kan Wani Sansanin Sojojin Sana Na HKI A Safiyar Yau Jumma’a

Dakaru masu gwagwarmaya da yan ta’adda a kasar Iraki sun bada sanarwan cilla makaman Drons kan sansanin sojojin sama na HKI a cikin kasar Falasdinu

Dakaru masu gwagwarmaya da yan ta’adda a kasar Iraki sun bada sanarwan cilla makaman Drons kan sansanin sojojin sama na HKI a cikin kasar Falasdinu da aka mamaye.

Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto wani bayanin da kungiyoyin suka fitar a safiyar yau jumma’a na cewa sun cilla makaman drons kan sansanin sojojin sama na HKI mai suna ‘Ramat David’.

Labarin ya kara dacewa dakarun na kasar Iraki zasu ci gaba da cilla makamai kan cibiyoyin sojojin HKI matukar sun ci gaba da kissan kare dangi kan falasdinawa a gaza.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Inline Feedbacks
View all comments