An rantsar da Brice Nguema a matsayin shugaban Gabon

An rantsar da mista Brice Nguema a matsayin shugaban kasar Gabon, a birnin Libreville fadar mulkin kasar Shugabannin kasashen Senegal, da Equatorial Guinea, da Rwanda,

An rantsar da mista Brice Nguema a matsayin shugaban kasar Gabon, a birnin Libreville fadar mulkin kasar

Shugabannin kasashen Senegal, da Equatorial Guinea, da Rwanda, da dai sauransu na dag cikin bakin da suka halarci bikin.

An ce, bikin rantuwar kama aiki na wannan karo shi ne irinsa na farko a kasar Gabon mai bude kofa ga jama’ar kasar, don haka aka samu kimanin mutane 40,000 da suka je kallon bikin.

Kafin hakan an rantsar da Brice Nguema bayan ya lashe babban zaben kasar da ya gudana a shekarar nan ta 2025, inda ya yi nasarar lashe kaso 94.85% na jimillar kuri’un da aka kada.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments