Amurka Ta Bai Wa HKI Bama-Baman MK-84 Guda 1800

A yau Lahadi ne HKI ta sanar da cewa, bama-bamai samfurin MK-84 har guda 1800 da kowane dayansu yake da nauyin ton daya da Amurka

A yau Lahadi ne HKI ta sanar da cewa, bama-bamai samfurin MK-84 har guda 1800 da kowane dayansu yake da nauyin ton daya da Amurka ta bata, sun isa tashar jirgin ruwa ta Oshdud.

Majiyar ta kuma ce tuni aka dauki bama-baman daga tashar jirgin ruwan zuwa filayen jiragen sama.

Jaridar “Maariv” ta ce makaman da Amurka ta bai wa Amruka ta kai yawan ton 76,000 da ana shigar da su ne ta sama da kuma ruwa.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments