Trump Ya Sanar Da Shirinsa Na Halartar Taron Bangarori 3

shugaban kasar amurka donald trump ya sanar da aniyarsa ta halartarn bangarori 3 china rasha .

Donald trumph shugaban kasar Amurka ya sanar  a jiya litinin game da shirinsa na ganawa da shugaban kasar rasha vladmir putin dana kasar china Shi jin big a kasar china a wata mai zuwa , yace duk wani taro da ake sa ran gudanarwa zai mayar da hankali ne kan kwabe dammarar makamai masu linzami kuma kila a tabo batun yakin Ukrain

Trump ya fadawa manema labarai lokacin da aka tambayeshi ko zai halarci taron da za’a yi da shugaban kasar rasha  da na china kan batun kasar Ukrain, yace zai aikat haka, amma ba saboda da kasar ukrain ba domin kasar rasha afili da gaske take yi kan batun ukrain, amma zamu yi zaman kan batun kwabe dammarar makaman Nukiliya

ana sa bangaren mai Magana da yawun fadar karmalin ya sanar a baya cewa batun ganawa tsakanin shuwagabanin kasashen rasha da rasha  da Sin a lokacin taron taimakekeniyar tattalin arziki ga kasashen dake asiya da kewaye a watan nuwamba  sai dai ya nisanta yiyuwar cimma matsaya ta karshe ba kan batun ukraniya ba tare da halartar kiyef ba

daga karseh trump ya soki shugaban kasar Ukrain ya ce lokaci yayi da wani zai dauki ragamar ci gaba da tattaunawa a madadin alummar ukrain

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted