Pezeshkian: Gwamman Al’ummar Iran Su Ci Kasa Da Mika Wuya

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Ko da al’ummar Iran za su koma cin ƙasa ne, ba za su sallama ko da taku ɗaya na ƙasarsu ba Shugaban kasar Iran Mas’oud Pezeshkian ya tabbatar da cewa: “Ko da za su koma cin ƙasa ne saboda tsananin takunkumai akan su sallama inci ɗaya na ƙasarsu, sun […]
Iran Ta Gargadi Kasashen Da Suke Taimakawa Amurka

Iran ta yi gargaɗi ga ƙasashen yankin cewa: Yaƙi da Iran ba zai kare ba tare da an hukunta su ba Iran ta yi wa ƙasashen yankin gargaɗi game da sakamakon barin yankunansu, sararin samaniyarsu da kayayyakin more rayuwa a duk wani aikin soja da ake yi a kanta, tana mai jaddada cewa shiga cikin […]
Azizi: Gwagwarmaya Ce Karshen ‘Yan Sahayoniyya

Shugaban Kwamitin Tsaron Kasa da Manufofin Waje na Majalisar Shawarar Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Makomar ‘yan Sahayoniyya halaka ce a hannun jaruman al’ummar Iran da kuma ƙungiyoyin ‘yan gwagwarmaya Shugaban Kwamitin Tsaron Kasa da Manufofin Waje na Majalisar Shawarar Musulunci (Majalisar Dokoki) ya tabbatar da gazawar sabuwar koyarwar tsaro ta kungiyar ‘yan Sahayoniyya, […]
Jirgin Ruwan Da Ya Saba Doka Ya Kama Da Wuta A Tekun Hormuz

Sojojin Iran sun sanar da cewa: Gobara ta tashi a wani jirgin ruwan dakon mai da ya karya dokoki a kudancin mashigar ruwan Hormuz Ofishin Hulɗa da Jama’a na Rundunar Sojin Iran ya sanar da cewa: Wani jirgin ruwan dakon mai ya kama da wuta a yankin tekun mashigar Hormuz a wata hanya da aka […]
Kasar China Ta Yi Allah Wadai Da Matakan Amurka Da Isra’ila

Kasar China ta yi kira da a sake farfaɗo da yarjejeniyar Islamabad kuma ta jaddada adawarta da takunkumin da Amurka ta kakaba wa Iran A lokacin ganawarsa da Mataimakin Shugaban Kasa na Farko na Iran Mohammad Reza Aref, Fira Ministan China Li Qiang ya sake nanata matsayin Beijing mai haske da tsauri wajen yin Allah […]
Iran Ta Bukaci Taron Gaggawar Kwamitin Tsaron Kan Amurka

Mataimakin Jakadan kasar Iran a MDD ya bukaci taron kwamitin tsaro na gaggawa don tattauna batun barazanar Amurka na amfani da babban bom samfurin GBU-43/B a kan kasar, da kuma barazanar Amurka. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Gholamhossain Darzi yana fadar haka a wasikar da ya aikawa babban sakataren MDD Antonio […]
Yemen: Sojojin Hayar Saudia Kimani 50 Ne Suka Halaka A Shabwa

Sojojin Yemen sun aiwatar da wasu hare hare kan sansanonin sojojin hayar saudia a gabacin lardin Shabwa, inda suka halaka sojoji akalla 53 sannan wasu kimani 200 kuma suka ji rauni. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto kakakin sojojin kasar Yemen Burgedia Janar Yahyah Saree yana fadar haka, ya kuma kara da […]
IRGC Sun Kakkabo Jirgin Yaki Samfurin US MQ-9 Karo Na 54

Dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran (IRGC) sun sami nasarar kakkabo jirgin yaki na Amurka wanda ake sarrafashi daga nesa samfurin MQ-9 karo 54 a dai daimashigar ruwa ta Hurmuz. Jami’in hulda da jama’a na dakarun masu kula da sararin samaniyar kasar a yankin Hurmuz, ya bada wannan a safiyar yau Talata […]
Iran: PGSA Ta Sanya Jiragen Ruwa 122 Cikin Masu Aikata Laifi

Hukuma mai kula da mashigar ruwa ta Hurmuz a nan Iran wato (PGSA) ta bada sanarwan sanya jiragen ruwa 122 cikin jerin wadanda suka sabawa dokokin hukumar kuma tuni ta dau mataki a kan 40 da cikinsu a yayin da wasu kimani 30 suna tattaunawa da hukumar don kada a sanysu cikin jirin sunayen ko […]
Baghaei: Lokacin Jinkirin Maida Martani Yace, Doka Da Duka

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esmail Baqei ya bayyana cewa lokacin maida martani daga baya kuma ya wuce tsakanimmu da makiya, babu wani hari da zasu kawowa kasar face mun maida martani a take. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto Baghaei yana fadar haka a safiyar yau Talata, a taro da […]
Trump Ya Sanar Da Shirinsa Na Halartar Taron Bangarori 3

shugaban kasar amurka donald trump ya sanar da aniyarsa ta halartarn bangarori 3 china rasha .
Najeriya Za ta Kaddamar Da Sabon Harajin Man Fetur A Nan Gaba

najeriya ta ce za ta kaddamar da sabon harajin man fetur idan abuwawa suka yi daidai
MDD Ta Rage Taimakon Da Take Ba Falasdinawa 700,000

hukumar kula da abinci ta majalisar dinkin duniya ta rage taimakon da take bawa falasdinawa 700,000
Iran Ta Gayyaci Jakadan Kungiyar EU Da Na Kasar Jamus

iran ta gayyaci jakadan kungiyar tarayyar turai da na kasar jamus don nuna rashin amincewarta kan zargin da akai mata mara turshe
Kasancewar Sansanin Amurka A Yankin Ne Ke Kawo Rashin Tsaro

shugaban kasar iran ya bayyana kasancewar sansanonin amurka a matsayin umul haba’isin duk wani rashin tsaro a yankin