Qalibaf: Tashin Farashin Mai Ya Zo Daidai Da Hasashen Simpsons

Shugaban Majalisar Dokokin Iran ya mayar da martani ga hauhawar farashin mai: Yana jaddada cewa: Hasashen Simpsons ya tabbata” Shugaban tawagar tattaunawa ta Iran kuma

Shugaban Majalisar Dokokin Iran ya mayar da martani ga hauhawar farashin mai: Yana jaddada cewa: Hasashen Simpsons ya tabbata”

Shugaban tawagar tattaunawa ta Iran kuma shugaban Majalisar Dokokin kasar, Muhammad Baqir Qalibaf, ya yi tsokaci mai ban mamaki game da hauhawar farashin mai da ya kafa tarihi.

Da yake mayar da martani ga rahoton Bloomberg cewa: Farashin mai ya kai dala $9.99 a wani gidan mai a Amurka, Qalibaf ya wallafa wani faifan bidiyo daga shahararren mai shirin fim na Amurka mai suna “The Simpsons.”

Rahoton Bloomberg ya nuna cewa: Farashin mai ya kai dala $9.99 a wani gidan mai da ke San Diego, California, yana mai bayyana cewa farashin ba zai iya sake daukar karin farashi ba.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted