Ana shirin buga was an sada zumunci a tsakanin kungiyar kwallon kafa ta kasar Iran da kuma kungiyar Super Eagles ta Najeriya.
Wasan dai zai gudana nea birnin Antalia na kasar Turkiya, a shirye-shirye zuwa gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya, wanda za a yia cikin wannan shekara ta 2026 a Amurka da Mexico.
Iran dai za ta kasance daga cikin kasashen da za su wakilci nahiyar Asia, kamar yadda Najeriya wadda takea matsayi an uku a nahiyar Afirka kuma a matsayi na 26 a duniya za ta kasance daga cikin kasashen da zasu wakilci nahiyar Afirka a wannan gasa.