Sheikh Naeem Qasem: Iran Za Ta Yi Nasara Da Izinin Allah

Babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon Sheikh Naeen Qasem ya bayyana cewa, Iran tana yakin girman duniya nev baki daya a madadin dukkanin kasashen musulmi da sauran kasashe masu ‘yanci da sauran raunana na duniya.