Ministocin Harkokin Wajen Kasashen Iran Rasha Sun Gudanar Da Tattaunawa Ta Wayar Tarho

Ministan harkokin harkokin wajen kasashen Iran da Rasha sun gudanar da tattaunawa ta wayar tarho dangane da halin da ake ciki nay akin da Amurka
Ministocin Harkokin Wajen Kasashen Iran Rasha Sun Gudanar Da Tattaunawa Ta Wayar Tarho

Ministan harkokin harkokin wajen kasashen Iran da Rasha sun gudanar da tattaunawa ta wayar tarho dangane da halin da ake ciki nay akin da Amurka da Isra’ila suka kaddamar a kan kasar ta Iran, da kuma yadda suka haifar da matsaloli a yankin da sua shafi duniya duniya baki daya.


Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya bayyana cewa, manyan kasashe masu tasiri a kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya irin su Rasha da China da sauran kasashe, bai kamata su bar Amurka tana wasa da kwamitin yadda ta g dama ba.


Shi ma a nasa bangaren ministan harkokin wajen Rasha Segey Lavrov ya bayyana cewa, harin Amurka da Isra’ila a kan Iran ya sabawa dukaknin dokokin duniya, kuma dole ne a kawo karshensa ba tare da wani bata lokaci ba.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted