An Karyata Labarin Da Ke Cewa Jiragen Ruwa Sun Daina Shigowa Iran

Kungiyar kamfanonin jiragen ruwa na kasar Iran ta bada sanarwan karyata labarin da ke cewa an dakatar da zirga-zirgan jiragen ruwa zuwa tashohsin jiragen ruwa

Kungiyar kamfanonin jiragen ruwa na kasar Iran ta bada sanarwan karyata labarin da ke cewa an dakatar da zirga-zirgan jiragen ruwa zuwa tashohsin jiragen ruwa na kasar Iran.

Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya bada wannan sanarwan a yau Lahadi, ya kuma karyata duk wani labarin da ke magana kan rufe shiga da fitar jiragen ruwa daga kasar Iran.

Kafin haka wasu labaran da ba gaskiya ba daga lardin Bushar suna cewa wai an daina shigar kasar Iran da jiragen ruwa,

Makonni kimani biyu Kenan da isar jiragen ruwan yakin kasar Amurka a yankin, tekun fariosa da tekun Omman tare da anniyar kifar da gwamnatin JMI. Bayan gazawar Amurka da HKI da kifar da ita a yankin kwanaki 12 acikin watan Yulin da ya gabata da kuma ayyukan ta’addancin da ma’aikatansu suka aikata a ranakun 8 da 9 na watan jenerun da ya gabata.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted