Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 200

200-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barakammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin al-kur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Murtadha Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawi na maulana Jalaluddin […]
Trump Ya Damu Da Yadda Iran Ta Ki Ta Mika Kai Ga Bukatunsa Duk Tare Da Barazanar Yaki

Steve Witkof wakilin gwamnatin Amurka na musamman a yammacin Asia ya bayyana cewa, shugaban kasar Amurka Donal Trump ya damu da yadda Iran ta yi ta mika kai ga bukatarsa ta cimma yarjeniya da Amurka kan shirinta na makamashin Nukliya. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Witkof yana fadawa Lara Trump matar […]
An Karyata Labarin Da Ke Cewa Jiragen Ruwa Sun Daina Shigowa Iran

Kungiyar kamfanonin jiragen ruwa na kasar Iran ta bada sanarwan karyata labarin da ke cewa an dakatar da zirga-zirgan jiragen ruwa zuwa tashohsin jiragen ruwa na kasar Iran. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya bada wannan sanarwan a yau Lahadi, ya kuma karyata duk wani labarin da ke magana kan rufe shiga da […]
Babban Kwamandan Sojojin Iran Ya Musanta Cewa Samuwar Sojojin Amurka A Yankin Barazana Ce Kawai

Mataimakin sipeton rundunar Khatamul Anbiya Burgediya Janar Mohammad Jadar Asadi, ya bayyana cewa samuwar sojojin Amurka a yankin Asia ta yamma ba wasa bane, kuma samuwar jiragen yaki na Amurka a yankin saboda farwa kasar Iran da yaki ne, banda haka, kawa ya san cewa jiragen yakin Amurka sun zo yankin na makonnin da suka […]
Iran Ta Allahwadai Da Jakadan Kasar Amurka Kan Kalamansa Dangane Da Fadada HKI

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esmail Baghaei ya yi tir da kalaman jakadan Amurka a HKI dangane da shirin fadada HKI a yankin Asia ta yamma. Ya kuma kara da cewa kalaman Mike Huckabee ya nuna irin yadda Amurka take da hannu dumu dumu a cikin shirin HKI na fadada mamayar da takewa kasar […]
Sanatan Amurka Mai Ruruta Yaki Ya Bukaci Trump Ya Daina Sauraron Kowa Ya Farwa Iran Da Yaki

Sanata Lindsey Graham mai ruruta a yaki dan Jam’iyyar Republican ya bukaci shugaban kasar Amurka Donal Trump ya daina sauraron masu tsoratar da shi kan yaki da Iran, ya kuma yi sauri y agama da ita. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto shafin labarai na Axios na Amurka ya nakalto Graham yana […]
Hezbollah ta ce ba ta da wani zabi illa ta kare kanta bayan hare-haren Isra’ila

Kungiyar Hezbollah ta Lebanon, tace ba ta da wani zabi illa ta kare janta bayan munanen hare haren da Isra’ila ta kai wanda ya yi sanadin shahadar wasu daga cikin mambobinta. Mahmoud Qamati, mataimakin shugaban majalisar siyasa ta Hezbollah, a cikin wani jawabi da gidan talabijin na al-Manar na Hezbollah ya watsa ya ce kungiyar […]
Iran: IRGC ta gwada wani makamin garkuwa daga hare haren sama a Mashigin Hormuz

Rundunar Sojojin Ruwa ta dakarun kare juyin juya halin Musulinci na Iran, ta yi nasarar harba wani makamin garkuwa daga hare haren sama na Sayyad-3G a wani lokacin atisaye a Mashigin Hormuz. An harba makamin daga jirgin Shahid Sayyad Shirazi, wanda hakan ya zama karo na farko da aka gwada harba irin wannan tsarin a […]
OIC ta yi tir da Kalaman Jakadan Amurka kan fadada Isra’ila a Gabas ta Tsakiyar

Kungiyar Hadin Kan Musulunci ta yi gargadin cewa Kalaman Jakadan Amurka a Isra’ila Mike Huckabee suna kara ruruta tsattsauran ra’ayi da kuma karya dokokin kasa da kasa. Kungiyar Hadin Kan Musulunci (OIC) ta yi Allah wadai da kalaman Jakadan Amurka a Isra’ila Mike Huckabee, inda ta yi gargadin cewa kalamansa game da fadada Isra’ila a […]
Araqchi Ya Mayar Da Martani Kan Maganganun Donald Trump Shugaban Amurka

Ministan harkokin wajen Iran ya mayar da martani ga ikirarin shugaban Amurka yana cewa: Ya yi magana da hujja Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi, wanda ke mayar da martani kai tsaye ga kalaman Shugaban Amurka Donald Trump, ya jaddada cewa duk wanda ke kokwanton sahihancin bayanan Iran dole ne ya bayar da shaida. Araqchi […]
Tsohon Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Ce: Cikin Kasa Da Mintuna 10 Iran Zata Mayar Da Martani

Tsohon ministan harkokin wajen kasar Iran ya jaddada cewa; Idan Amurka ta yi kuskuren kaddamar da hari kan Iran, to za ta fuskanci mayar da martani cikin ƙasa da mintuna 10 Tsohon Ministan Harkokin Wajen Iran kuma memba na Majalisar Shawarar Musulunci (Majalisar Dokoki) a yanzu, Manouchehr Mottaki, ya bayyana cewa: Idan Amurka ta yi […]
Iran Ta Sanya Sojojin Sama Da Na Ruwan Tarayyar Turai Cikin Jerin ‘Yan Ta’adda Na Duniya

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta ayyana dakarun sama da na ruwa na Tarayyar Turai a matsayin ‘yan ta’adda Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta sanar a jiya Asabar da yamma cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Ira ta sanya sojojin ruwa da na sama na ƙasashen Tarayyar Turai a matsayin ƙungiyoyin ta’addanci a matsayin wani ɓangare na matakin […]
Kasar Lebanon Tana Ci Gaba Da Fuskantar Hare-Haren Wuce Gona Da Irin Isra’ila

Kasar Lebanon tana ci gaba da fuskantar hare-haren wuce gona da iri, inda aka samu karin shahidai da dama da raunuka a Beka’a da Ain al-Hilweh Akalla ‘yan Lebanon 10, ciki har da iyali guda ɗaya, suka mutu, wasu 50 kuma suka jikkata a wani harin wuce gona da iri da jiragen saman yakin sojojin […]
Mutanen Sudan Fiye Da Dubu Daya Sun Tsere Zuwa Cikin Kasar Habasha Domin Neman Mafaka

Sojojin Sudan sun harbo jiragen sama marasa matuki na ‘yan tawaye a Kordofan, kuma mutane dubu sun gudu zuwa Habasha Rundunar tsaron sararin samaniyar sojojin Sudan ta harbo jiragen sama marasa matuki guda uku da suka kai hari a birnin El Obeid da ke jihar North Kordofan, kudancin Sudan, da safiyar jiya Asabar, a cewar […]