An Kashe Wasu Yahudawa Guda 2 A Wani Hari Da Aka Kai Musu A Kusa Da Garin Afula

Majiyar labaran isra’ila ta kawo rahoton cewa an kashe wasu yahudawa guda biyu yayin da wasu da dama kuma suka jikkata a wani hari da

Majiyar labaran isra’ila ta kawo rahoton cewa an kashe wasu yahudawa guda biyu yayin da wasu da dama kuma suka jikkata a wani hari da aka kai musu na hadin guiwa a arewacin birnin AFULA dake yankunan da isra’ila ta mamaye a gabar yammacin kogin Jodan ,

Ana yawan samu Kai hari kan yahudawa yan share wuri zauna adaidai lokacin da isra’ila take ci gaba da fadada gine gine matsugunen yahudawa, kuma wannan harin na neman shahada wasu mambobin kungiyar jihadil Isalami ne suka kai shi.

Akalla yahudawa 6 ne suka jika daya daga cikinsu yana cikin mawuyacin hali, wanda ya kai harin mazaunin gabar yammacin kogin jodan ne kuma an kama shi jin kadan bayan kai harin,

shugaban yan sandan isara’ila ya tafi zuwa yanki na Afula domin gudanar da bincike inda jami’an tsaro ke ci gaba da kokarin ganin yadda aka yi aka kai harin,

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted