Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 177

177- Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur'ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Murtadha Muttahari ko kuma cikin littafin Mathnawa na […]

Maduro: Amurka Tana Son Satar Albarkatun Kasar Venezuela

Shugaban kasar Venezuela Nicholas Maduro ya fada a yau Asabar cewa, kasarsa tana ci gaba da aiwatar da shirinta na jan damara da yin turjiya da kare kasa a wani Shirin na musamman da zai ci gaba har zuwa 2031. Haka nan kuma ya ce: “Pargandar bata suna da Amurka take yi manufarta shi ne […]

Kasashen Thailand Da Cambodia Sun Kulla Yarjejeniyar Tsagaita Wutar Yaki

Bayan kwanaki 3 na tattaunawa, kasashen Cambodia da Thailand sun rattaba hannu akan yarjejeniyar tsagaita wutar yaki a yau Asabar. A wani bayani na hadin gwiwa a tsakanin Cambodia da Thailand wanda ma’aikatar tsaron kasar Cambodia ta watsa, ta ce a yau Asabar da rana ne za a fara aiki da tsagaita wutar yakin, kuma […]

 China Ta Kakaba Wa Kamfanonin Amurka 20 Takunkumai

Gwamatin kasar China ta kakaba takunkumai akan wasu kamfanonin Amurka 20 masu kere-kere a fagen tsaro, da kuma wasu manyan shugabanninsu 10. China din ta dauki wannan matakin ne bisa cewa wadannan kamfanonin suna sayarawa da yankin Taiwan makamai. Ita dai kasar China tana daukar  Taiwan a matsayin wani hanki na kasarta wanda ya fandare, […]

Kungiyar Saraya Ansar al-Sunna Ta Yi Ikirarin Kai Harin Masallacin Homs

Kungiyar masu dauke da makamai ta Saraya Ansar al-Sunna ta yi ikirarin kai harin ta’addanci a masallacin Homs. A cikin wata sanarwa da ta fitar a Telegram, Ta bayyana cewa dakarunta sun “fashe wasu na’urori masu fashewa” a cikin masallacin. Dama wannan kungiyar ta dau alhakin kai hari kan wani coci a Damascus a watan […]

AFCON: Masar ta doke Afrika ta kudu 1-0, Mali da Morocco 1-1

A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na Afrika da yanzu haka ke gudana a Morocco, Angola ta yi kunnen doki 1-1, da Zimbabwe, yayin da Masar ta lallasa Afrika ta Kudu da 1-0 a wasansu na ranar Juma’a. Haka zalika a jiyan Zambia da Comoros sun tashi kunnen doki 0-0 sai kuma […]

Ana tir da Isra’ila kan amincewa da Somaliland a matsayin kasa

Somaliya da wasu manyan kasashen yankin sun yi Allah wadai da Isra’ila kan amincewa da Somaliland a matsayin kasa mai cin gashin kanta. A jiya ne gwamnatin Isra’ila ta sanar da amincewa da Jamhuriyar Somaliland da ta ayyana kanta a matsayin kasa mai cin gashin kanta. Somaliya da wasu manyan kasashen yankin sun yi Allah […]

MDD ta nemi Birtaniya ta kare hakkokin masu goyon bayan Falasdinawa

Kwararrun Majalisar Dinkin Duniya sun yi kira ga gwamnatin Birtaniya da ta kare hakkin fursunonin da ke goyon bayan Falasdinawa wadanda suka shiga yajin cin abinci tun daga ranar 2 ga Nuwamba.  “kwararun sun bayyana ‘babban damuwa’ game da halin da wadannan masu fafutukar kare Falasdinawa takwas da aka tsare da a Burtaniya, wadanda suka […]

Aref: Iran za ta zama cibiyar musayar makamashi ta yankuna

Mataimakin Shugaban Jamhuriyar Musulunci ta Iran na farko ya ce: Ta hanyar haɓaka cinikin makamashi tare da Tarayyar Turai da kuma ƙasashen yankin, Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta zama cibiyar musayar makamashi ta yankuna. Taron kwamitin kula da harkokin cinikayyar makamashi na yankuna na biyu ya gudana a ranar Juma’a a ƙarƙashin jagorancin Mohammad […]

Isra’ila Ta Sanar Da Amicewa Da Somaliland A Matsayin Kasa Mai Yanci

Rahotanni sun bayyana cewa firaministan Isra’ila Banjamen Natanyaho ya fadi a jiya juma’a cewa gwamnatin tel aviv ta amince da Somaliland a matsayin kasar mai cin gashin kai kuma sun rattaba hannu kan yarjejniyar kulla kyakkawar alaka tsakaninsu, Abdirrahman Mohamed Abdullahi wanda ya sanar da kansa a matsayin shugaban yankin na Somaliland ya jinjinawa gwamnatin […]

Gwamnatin Najeriya: Da Amincewarmu Amurka Ta Kai Hari A Jihohin Sokoto Da Kwara

Gwamnatin Najeriya ta ce sai da ta amince tare da bayar da izini kafin gwamnatin Amurka ta kaddamar da harin bam a kasar. Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Tuggar shi ne ya bayyana haka a zantawarsa da tashar Channels, inda ya ce Shugaban Najeriya Bola Tinubu yana sane da harin kafin a kaddamar da shi. […]

Kasar Iran Ta Yi Tir Da Harin Ta’addanci Da Aka Kai Kan Masu Ibada A Kasar Siriya

Ma’aikatar harkokin wajen kasar iran ta yi tir da harin ta’addanci da aka kai kan masu ibada a masallacin Aliyu bin Abi  talib (As) dake lardin Homs na kasar Siriya inda yayi sanadiyar mutuwar mutane da dama da kuma jikkata wasu na daban a lokacin sallar jumaa. Kakakin Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esma’il bagha’i […]

Ansarullah: A Shirye Muke Mu Shiga Yakin Da Ba Makawa A Nan Gaba

Sayyid Abdulmalik badarudden al huthi shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar yamen yace kasar Yamen tana shiri dare-da rana domin tunkarar yaki nan gaba da kasar Amurka da kuma Isra’ila kuma ya jaddada cewa mayakan kasar Masar ba za su mika makamansu ba kuma ba za su mika wuya ba. Shugaban yayi wadanann kalaman ne a […]