NLC Ta Bukaci Yan Najeriya Sun Ki Amincewa Da Dokar Sabon Haraji

Shugaban kungiyar kwadago a tarayyar Najeriya yayi kira ga mutanen kasar su ki amince da dokokin haraje wadanda babu adalci a cikinsu. Jaridar Daily Trust

Shugaban kungiyar kwadago a tarayyar Najeriya yayi kira ga mutanen kasar su ki amince da dokokin haraje wadanda babu adalci a cikinsu.

Jaridar Daily Trust ta Najeriya ta nakalto shugaba NCL Joe Ajaero yana fadar haka a jawabinsa na karshen shekara ga yan Najeriya ya kuma kara da cewa a wannan lokaci kuma nan gaba mu dage kan adalci a karban haraji, masu arziki su biya abinda ya dace da su, a yayinda sauran kuma su biya su ma a binda ya dace da su.

A cikin watan Janeru mai kamawa ne ake saran wata sabuwar doka ta haraji zaya fara aiki a Najeriya wasu yan  majalisar dokokin kasar suka ce an canza tsarin dokar da suka amince a majalisar da wata daban. Wanda kuma cuta ce ga yan najeriya masu biyan haraji.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted