Iran Da Hukumar IAEA Sun Fahimci Juna Kan Shirinta Na Nukiliya .

Kakakin Maikatar harkokin wajen kasar iran ismail baqa’I ya sanar cewa an fahimci juna tsakanin Iran da hukumar kula da makamashin nukiliya duniya game da

Kakakin Maikatar harkokin wajen kasar iran ismail baqa’I ya sanar cewa an fahimci juna tsakanin Iran da hukumar kula da makamashin nukiliya duniya game da shirin ta na nukiliya na zaman lafiya,

 wanda hakan ke nuna cewa a kowanne lokacin iran tana shirinta ne domin ayyukan zaman lafiya tare da tuntubar IAEA sabanin parpagandar da  kafafen yada labaran yammacin turai suke yadewa na bayyana shirin na iran a matsayin barazana

Iran da IAEA sun cimma yarjejeniyar yadda za su yi muala bisa sabon yanayin da ake ciki, bayan hamartaccen harin da Amurka da Isra’ila suka kai kan cibiyoyin nukiliyar kasar, kuma an kulla yarjejeniyar ne tsakanin directan na IAEA Rafeel Grosi da kuma ministan harkokin wajen iran abbas araqchi  a birnin alkahira,

Zaa sanar da karin bayani kan abubuwa da yarjejeniyar ta  kunsa anan gaba.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted