Isra’ila Da Hizbullah Sun Tsananta Kai Wa Juna hare-hare

Sojojin Isra’ila da kungiyar Hizbullah ta kasar Yemen sun tsananta kai wa junansu hare hare a wannan Asabar. Bayanai sun ce sojojin Isra’ila sun kai

Sojojin Isra’ila da kungiyar Hizbullah ta kasar Yemen sun tsananta kai wa junansu hare hare a wannan Asabar.

Bayanai sun ce sojojin Isra’ila sun kai hare-hare a fadin kasar Lebanon tare da kai hari a karon farko a garin Jounieh na kiristoci, inda aka kashe mutane biyu.

Har ila yau an kai hare-hare a yammacin Bekaa, kudancin Beirut da kudancin Lebanon.

A nata bangaren, kungiyar Hizbullah ta yi ikirarin kai hare-haren rokoki a arewacin Isra’ila, da rokoki sama da 200, da suka hada da manyan makamai masu linzami.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments