The latest news and topic in this categories.
Sojojin Isra’ila da kungiyar Hizbullah ta kasar Yemen sun tsananta kai wa junansu hare hare a wannan Asabar. Bayanai sun ce sojojin Isra'ila sun kai hare-hare a fadin kasar Lebanon
Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bukaci kasashen duniya da su matsa wa Isra'ila lamba wajen kawo karshen abin da ya kira kisan kiyashin da ta ke yi a
Ma’aikatar lafiya a Gaza ta bayyana cewa adadin falasdinawan da sukayi shahada a hare-haren Isra’ila tun fara yakin Gaza ya kai 42,500. Wannan ya hada da sama da mutane 400
Sojojin Isra’ila da kungiyar Hizbullah ta kasar Yemen sun tsananta kai wa junansu hare hare
Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bukaci kasashen duniya da su matsa wa Isra'ila
Ma’aikatar lafiya a Gaza ta bayyana cewa adadin falasdinawan da sukayi shahada a hare-haren Isra’ila
Babban jami’in kula da harkokin jin kai na Tarayyar Turai ya ce tsagaita bude wuta
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres ya yi kira ga kasashe masu karfin arziki da su cika alkawulan da su ka dauka na taimaka kasashe masu raunin tattalin arziki da kudade
Kamfanin “Neptune Oil” wanda shi ne babban mai sayar da man a yankin tsakiyar Afirka, ya sayi man fetur din da matatar mai ta Dangote take tacewa wanda ya kai
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya fara da yin magana akan halin da ake ciki a kasar Syria wanda ya kira shi da makarkashiya
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin sa’o’i kadan da su ka gabata, jiragen yakin HKI sun kai hare-hare da bama-bamai 1800 akan cibiyoyi 50 a cikin kasar
A yau Jumaa ‘yan mamaya sun jikkata waji bafalasdine yayin da su ka kutsa cikin garin Nablus dake yammacin kogin Jordan, kamar kuma yadda su ka kama samarin Falasdinawa 50.
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun yi kira da babbar murya da a kare martabar kasa da kuma yankin kasar Siriya tare da dakatar da hare-hare da Isra'ila ke