Iran: Girgizan Kasa A Garin Bam Bata Zo Da Wata Asara ba

Girgizan kasa mai karfin ma’aunin Richter 4.1 da ta faru a garin Bam da kewaye a cikin lardin Kirman a nan kasar Iran a safiyar yau Litinin da misalign karfe 8:15 na safe, bai zo da wata asara ba. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto shugaban twagar kungiyar bada agaji ta Hilal […]
Bakhaei: Hurmuz Zata Ci Gaba Da Rufewa Har Zuwa Cika Sharudda 7

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Esma’il Bakhaei ya bayyana cewa, mashigar ruwa ta Hurmuz zata ci gaba da kasancewa a rufe har zuwa lokacinda Amurka ta aiwatar da sharuddan kasar guda 7. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasa da kasa, ya nakalto Esmail Bakhaei yana fadar haka ne a safiyar yau litinin, a lokacinda […]
Iran: Rezaei Ya Gargadi Makiya Kan Maida Martani Iran

Sakatarin majalisar koli na tsaron kasar Iran Mohsen Rizaei ya bayyana cewa, idan makiya sun sake farwa JMI to kuwa, zasu fuskanci maida martani mai tsanani kuma mai rushewa, tare da amfani da sabbin makamai wadanda basu taba sanin irinsu ba. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto Rezaei yana cewa, har zuwa […]
HKI: Sojojin Kasar Na Dab Da Rushewa

Wani babban kwamandan sojojin HKI mai ritaya Ithak Brik ya bayyana cewa, mayar da kasar saniyar ware da kasashen duniya suke yi ya kai matsayinda kasar ba zata iya jurewa ba, don haka akwai yiyuwar rundunar sojojin kasar tana iya rushewa a kao yaushe. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Brik yana […]
Iran: Martanimmu Zai Iya Kaiwa Wajen Kasashen Asia

Kakakin sojojin kasar Iran ya bayyana cewa martanin JMI idan an sake far mata da yaki yana iya wucewa zuwa kasashe wajen yammacin Asia. Kamfanin dillancin labaran Tasnim ya nakalto Burgedia Janar Mohammad Akramnia yana fadar haka a jiya Lahadi, ya kuma kara da cewa sojojin kasar a shirye suke fiye da kafin yakin kwanaki […]
Yamen Ta ce Aramko Yana Daga Cikin Inda Za Ta Kai Wa Hari

dakarun sojin kasar yamen sun gargadi masu sanya hannu jari a matatar armako ta saudiya saboda yana daga cikin inda ya halasta su kai masa hari
Iran Tace Suna Tattaunawa Kai Tsaye Ta Hanyar Qatar

ministan harkokin wajen kasar iran ya ce suna tataunawa kai tsaye da kasar Qatar amma babu wata ganawa da kasar Amurka
Kenya Ta Bukaci A Biya Diyyar Yan Kasarta Da Suka Mutu A Yaki

gwamnatin kasar kenya ta bukaci a biya ta kudin diyya kan sojojinta da aka kashe a yakin rasha da yukurain
Mohammad Al-Burada’I Yayi Gargadi Kan Kai Wa Iran Hari

mohammad burada’i yayi gargadi kan kai wa kasar iran hari, ya ce kuma mataki ne na rashin hanakali
Iran: Wasu Tankokin Mai Biyu Da Suka Taka Doka Sun Fashe

jagoran IRGC yace wasu tankokin mai guda biyu da suka saba doka sun fashe a mashigar hormuz