Zaben Isra’ila : Eisenkot Da Netanyahu Na Kut-da-Kut

Sakamakon da ko wace jam’iyya ta samu na nuna cewa Jam’iyyar Netanyahu ce ke gaba.
Rezaei : Duk Alkawuran Tsaro Na Amurka A Yankin Sun Gaza

“Dole ne tsaro a Yammacin Asiya ya kasance mai tushe daga cikin yankin inji Iran.
An Fara Taron Rasha Da Afirka Karo Na Uku A Moscow

Jimilla, kasashe 48 daga cikin 54 na Afirka sun tabbatar da halartar taron.
Iran Ta Bukaci Kasashen (GECF) Da Su Karfafa Hadin Gwiwarsu

Taron Kasashen da ke fitar da iskar gas ya tattaro manyan kasashen duniya masu samar da iskar gas.
Chadi Ta Yi Watsi Da Zargin Nijar Na Kai Mata Hari

Nijar ta zargi N’Djamena, tare da hadin gwiwa da Faransa, da kai hari mata hari da kurman jirgi.