Araqchi Ya Ce: Yakin Kwanaki 40 Ya Canza Daidaiton Yanki

Ministan Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Yaƙin kwanaki 40 ya canza daidaiton tsaro a yankin kuma sansanonin ƙasashen waje sun zama abin da ke kawo cikas ga zaman lafiya Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya tabbatar da cewa: Yakin kwanaki 40 ya canza yanayin yankin game da tsarin tsaro, yana mai cewa, “Yaƙin […]

Baqa’i Ya Yi Watsi Da Zargin Hadaddiyar Daular Larabawa Kan Iran

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ta bayyaa cewa: Iran ta yi watsi da zarge-zargen da Hadaddiyar Daular Larabawa ta yi kanta Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Isma’il Baqa’i ya yi watsi da ikirarin Hadaddiyar Daular Larabawa game da harba makamai masu linzami guda biyu daga Iran zuwa kan kasarta. Baqa’i ya nuna takaici kan zargin […]

Qalibab Ya Jaddada Bunkasa Alaka Tsakanin Iran Da Iraki

Shugaban Majalisar Dokokin kasar Iran ya jaddada cewa: Alakar da ke tsakanin Iran da Iraki tana da matuƙar muhimmanci idan aka yi la’akari da sauye-sauyen da yankin ya samu Shugaban Majalisar Dokokin kasar Iran Muhammad Baqir Qalibaf ya bayyana cewa: “Dangantaka tsakanin Iraki da Iran tana da matuƙar muhimmanci, dangane da sauye-sauyen da yankin ya […]

Iran Ta Gargadi Masu Taimakawa Makiya Kan Cutar Da Kasarta

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi gargaɗi game da duk wani taimako ga sojojin Amurka masu kai harin wuce gona da iri Babban Hafsan Sojojin Iran, Manjo Janar Ali Abdullahi ya tabbatar da cewa: Bayar da duk wani taimako ko sauyi ga sojojin Amurka mai kai hare-haren wuce gona da iri yana nufin hada kai […]

Tsohon Jami’in Pakistan: Makircin Amurka Da Isra’ila Ya Rushe

Tsohon jami’in diflomasiyyar Pakistan ya bayyana cewa: Kokarin makircin Amurka da Isra’ila kan Iran ya gaza Tsohon Mataimakin Ministan Harkokin Waje na Pakistan, Aizaz Ahmad Chaudhry, ya yi ikirarin cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ce ke kan gaba wajen tunkarar hare-haren waje. Ya jaddada cewa kokarin Amurka da Yahudawan Sahayoniyya na kin jinin Iran ya […]

Araqchi: Kallon Iran A Matsayin Kasa Mai Rauni Ya Kawo Karshe

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya bayyana cewa tunanin Iran kasa ce mai rauni bayan yakin da Amurka ta dorawa kasar ya kuma bace daga tunanin mutane, saboda a aikata ce Iran ta nuna cewa it aba mai rauni bace, kuma duk duniya ta amince da haka. Don haka wannan tunanin ya fice […]

Qalibaf: Hormuz Zata Ci Gaba Rufewa

Har Zuwa Lokacinda Trump Ta Amince Da Sharuddan Iran Kakakin majalisar dokokin kasar Iran Muhammad Bakir Qalibaf ya sake nanata cewa mashigar ruwa ta Hurmuz zata ci gaba da kasancewa a rufe har zuwa lokacinda shugaban kasar Amurka Donal Trump ya amince da takardan fahintar juna da ya rattabawa hannu a Islamabad. Kamfanin dillancin labaran […]

IRGC: Iran Zata Ci Gaba Da Shirinta Na Makamashin Nukliya

Iran zata ci gaba da gudanar da shirinta na makamashin nukliya ta zaman lafiya da gaske, duk tare da kokarin da makiya suka yi na lalata shirin. Kamfanin dillancin labaran Tesnim na kasar Iran ya nakalto mataimakin babban kwamandan rundunar ta IRGC Manjo Janar Mostafa Izadi yana fadar a wani taro na tunawa da marigayi […]

Iran: Jami’an Diblomasiyyar Faransa Biyu ‘Ba’a bukatarsu ‘

Gwamnatin JMI ta bada sanarwa a jiya Talata kan cewa bata bukatar samuwar jami’an diblomasiyyar kasar Faransa guda biyu a cikin kasar. Kamfanin dillancin labaran IRNA ya nakalto ma’aikatar harkokin wajen kasar na bada wannan sanarwan, ta kuma kara da cewa wadannan jami’an diblomasiyyar kasar faransa guda biyu, sun halarci wani taro a cikin watan […]

Najeriya: ASUU Ta Nuna Damuwarta Da Maida Ma’aikatan, Malamai

Kungiyar malaman jami’o’ii a tarayyar Najeriya ASUU ta bayyana damuwarta da yanda wasu jami’o’ii masu zaman kansu a kasar suka maida ma’aikatan Jami’o’ii malamai ba tare da bin hanyoyin da suka dace na yin haka ba. Jaridar Daily Trust ta Najeriya ta nakalto shugaban kungiyar Prof. Christopher Piwuna yana fadar haka a ranar Jumma’a ya […]