Turkiyya: Yarjejeniyar Makka A Bude Take Ga Kasashe ‘Yan Uwa

Erdogan ya ce yarjejeniyar, za ta karfafa hadin gwiwa tsakanin a tsaro, da kuma kokarin yaki da ta’addanci.
Kasashen AES Sun Kalubalanci Kalaman Tinubu Kan Tsaro

Da yake magana a madadin takwarorinsa daga Mali da Nijar, Ministan Harkokin Wajen Burkina ya bayyana wannan da abin mamaki
IRGC Ta Yabawa Kafafen Yada Labarai Na Iran

Iran na bikin Ranar ‘Yan Jarida a ranar 8 ga Agusta don tunawa da dan jarida Mahmoud Saremi, wanda aka kashe a Afghanistan a 1998.
Nijar : Hatsarin Motocin Bas Ya Yi Ajalin Mutum 21

A cewar Gwamnan Tahoua, hatsari ne mai matukar tsanani, wanda ya haifar da mace-mace da raunuka.
Iran: Amurka Da HKI Suna Son Hada Iran Fada Da Makobtanta

Shugaban Iran, Dr Masoud Pezeshkian, ya ce Amurka da HKI suna kokarin haddasa gaba tsakanin Iran da makwabtanta, yana mai cewa Tehran na son warware sabani ta hanyar diflomasiyya.
Iran Ta Yi Watsi Da Kwace Dukiyarta A Matsayin Ganimar Yaki

Gwamnatin Iran ta yi tir da kalaman shugaban Amurka Donald Trump kan kwace dukiyoyin Iran a matsayin ganimar yaki, tana mai cewa wannan batu ya nuna manufar neman riba daga rikici.
Yemen: Kwamitin Tsaron Na MDD Ya Rasa Mutuncinsa

Wani babban jami’in Ansarullah na Yemen ya ce Kwamitin Tsaro na MDD ya rasa mutuncinsa saboda gazawarsa wajen dakatar da kashe-kashe da take hakkin bil’adama a Gaza da Yemen.
Amurka: Sanatoci 11 Sun Bukaci Amurka Ta Dakatar Da Yaki Da JMI

Sanatoci 11 daga jam’iyyar Democrat a Majalisar Dattawan Amurka sun bukaci gwamnatin Donald Trump ta dakatar da yaki da JMI tare da takaita ikon shugaban kasa na shiga yaki ba tare da amincewar Majalisa ba.
Iran: Ta Gargadi Amurka Kan Sake Amfani Da Nukliya

Shugaban Iran, Dr Masoud Pezeshkiyan, ya gargadi Amurka kan yiwuwar sake amfani da makaman nukliya, yana mai kira ga kasashen duniya su hana maimaita irin bala’in Hiroshima da Nagasaki.