Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Takwaransa Na Pakistan

Ministan Harkokin Wajen Iran ya gana da takwaransa na Pakistan a kasar Kyargyzistan Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya gana da takwaransa na Pakistan Mohammad Ishaq Dar, a gefen taron ministocin harkokin waje na kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai (SCO) a Kyargyzistan, inda suka yi tattaunawa ta bangarorin biyu. Kamfanin dillancin labaran “IRNA” ya […]
Sojojin Iran Sun Kai Hare-Haren Daukan Fansa Kan Sansanonin Amurka

Sojojin Iran sun kai hare-hare kan sansanonin Amurka da suke kasashen Jordan da Bahrain da jiragen sama marasa matuka ciki A wani ɓangare na ayyukan da rundunar sojin Iran ke gudanarwa na jiragen sama marasa matuka ciki, rundunar sojin Iran ta kai hare-hare kan muhimman wuraren sojin Amurka a kasashen Jordan da Bahrain da jiragen […]
Qalibaf: Isra’ila Ita Ce Babbar Makiya Kasashen Musulmai

Kakakin Majalisar Dokokin Iran ya bayyana cewa: Gwamnatin Yahudawan Sahayoniyya ita ce babbar maƙiya ga dukkan ƙasashen Musulunci A lokacin ganawarsa da Fira Ministan Iraki a Tehran, Kakakin Majalisar Dokokin Iran Mohammad Baqir Qalibaf ya jaddada cewa: Babu shakka Yahudawan Sahayoniyya sune manyan makiya ga dukkan kasashen Musulunci. Ya jaddada cewa, hadin gwiwa tsakanin Iran […]
Baqa’i: Dole A Hukunta Kasashen Makwabtan Iran Da Suka Taimakawa Amurka A Yaki

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Dole ne a hukunta kasashen da suke makwabtaka da Iran da suka yi tarayya da Amurka a kaddamar da hari kan Iran Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Isma’il Baqa’i ya jaddada bukatar a dora alhakin ikirarin Amurka na hannun kasashen da suke makwabtaka da Iran a hare-haren […]
Sojojin Isra’ila Sun Kai Munanan Hare-Hare Kan Zirin Gaza

Luguden wuta kan yankunan Falasdinawa da tashin gobara a yankunan daban-daban na Gaza Rahotonni sun ruwaito cewa: Jiragen saman yakin sojin mamayar Isra’ila sun kai hare-hare a yammacin Alhamis, inda suka lalata gidaje a sansanin ‘yan gudun hijira na Bureij da ke tsakiyar yankin Gaza, sansanin ‘yan gudun hijira na Jabaliya a arewa, da unguwannin […]
Kasar Cuba Ta Yi Alkawlin Gasa Wa Amurka Aya A Hannu Idan Ta Kai Ma Ta Hari

Wannan gargadin na mataimakin ministan harkokin wajen Cuba, yana zuwa ne adaiddai lokacin da kasar take fuskantar matsalar makamashi da yankewar wutar lantarki, haka nan kuma tsayawar hanyoyin sadarwa da ya hada da Internet.
Birgediya Janar Akrami Niya: Hare-haren Mayar Da Martani Za Su Kara Tsanani

; Bayan da Amurka ta keta yarjejeniyar dakatar da bude wuta, yanzu an shiga wani sabon shafi na yaki, haka nan kuma rundunar sojan Iran tana mayar da martani akan abokan gaba, kuma za ta ci gaba da hakan matukar Amurkawa suna kai wa cibiyoyin Iran hare-hare a gabar ruwan tekun pasha.
Iran: Mutane 4 Sun Yi Shahada Sanadiyyar Harin Ta’addancin Amurka A Ahwaz

Mutane 4 sun yi shahada yayin da wasu 5 su ka jikkata sanadiyyar harin ta’addanci da wuce gona da iri da Amurka ka kai da makamai masu linzami a gefen garin Ahwaz dake kudu maso yammacin Iran. Mataimakin gwamnan gundumar Khuzistan akan harkokin tsaro Waliyullahi Hayati ne ya bayar da labarin abinda ya faru sanadiyyar […]