Iran da Rasha sun kudiri anniyar aiwatar da yarjejeniyoyin dake a tsakaninsu

Shugaba Masoud Pezeshkian na Iran ya ce kammala yarjejeniyar hadin gwiwa na tsakanin kasar da Rasha zai bude “sabon babi” da kuma babban ci gaba a cikin kyakkyawar alakar da ke tsakanin kasashen biyu. Mista Pazehskian ya bayyana hakan ne a yayin da karbi wata tawagar kasar Rasha da ministan makamashi na kasar, Sergei Tsivilev, […]
Araghchi ya tattauna da Grossi ta wayar tarho kwana guda bayan tattaunawa da Amurka

Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi da Darakta Janar na Hukumar Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA) Rafael Grossi sun yi wata tattaunawa mai zurfi ta wayar tarho domin yin bitar sakamakon zagayen tattaunawa na baya-bayan nan tsakanin Iran da Amurka. A yayin tattaunawar, jami’an biyu sun tattauna hanyoyin da ake bi wajen tsara tsarin da […]
Matakan Isra’ila a Yammacin Kogin Jordan na Nufin Tilasta Korar Falasdinawa (MDD)

Majalisar Dinkin Duniya, ta bayyana cewa matakan Isra’ila a yammacin Kogin Jordan na da nufin tilasta korar Falasdinawa daga yankunansu. Mai Magana da yayun hukumar kare Hakkin Dan Adam ta Majalisar Dinkin Duniya Ravina Shamdasani ta bayyana matukar damuwa game da fadada ikon Isra’ila a Yammacin Kogin Jordan da aka mamaye. Shamdasani ta bayyana a […]
Afrika ta bukaci da a sauya karfin nahiyar zuwa ayyuka masu samar da riba

Shugabannin Afrika sun yi kira ta bai-daya ta sauya karfin nahiyar a bangaren tattalin arziki da yawan al’umma, zuwa dimbin ayyuka masu samar da riba cikin sauri, da nufin ingiza burikan raya nahiyar yayin da ake fama da rashin tabbas a duniya. Kiran na gaggawa ya biyo bayan taron nahiyar na 9 kan harkokin kasuwanci […]
Kasashe 85 sun yi tir da Isra’ila kan shirin gina matsugunai a Yammacin Kogin Jordan

Kasashe 85 na Majalisar Dinkin Duniya sun yi Allah wadai da matakin da Isra’ila ta dauka a baya bayab nan na daukar sabbin matakai da nufin “fadada kasancewarta ba bisa ka’ida ba” a Yammacin Kogin Jordan da aka mamaye. Kasashen sun yi Allah wadai da shawarar a cikin wata sanarwa ta hadin gwiwa, suna fargabar […]
Kasashen Musulmi Da Dama Sun Fara Azumin Watan Ramadan

A jiya Talata da marece ne dai kasashe da dama na musulmi su ka sanar da ganin jaririn wata Ramdana mai alfarma da hakan ya mayar da wannan rana ta 18 ga watan Febrairu a matsayin daya ga watan Azumi. Daga cikin wadannan kasashen da aka fara azumi a yau da kawai Saudiyya, Lebanon, Qatar, […]
Nigeria Ta Yi Gargadi Ga ‘Yan Kasar Da Su Kaucewa Shiga Cikin Yakin Da Ake Yi A Tsakanin Kasashen Waje

Gwamnatin kasar ta Nigeria ta gargadi ‘yan kasar tata da su kaucewa shiga cikin yake-yaken da a ke yi a kasashen waje, bayan da aka sami wasu rahotanni da suke nuni da cewa da akwai ‘yan kasar da aka yaudare su aka shigar da su cikin yakin kasashen Rasha Ukiraniya. Wannan sanarwar dai ta fito […]
Za A Fara Atisayen Sojan Ruwa Na Hadin Gwiwa A Tsakanin Iran Da Rasha

Babban jami’i a rundunar sojan ruwan Iran Admiral Hassan Maksud ya fadi cewa; Za a yi atisayen sojan ruwa na hadin gwiwa a tsakanin Iran da Rasha ne a cikin mashigar ruwan Oman, da yankin Arewacin tekun India. Admiral Maksud Lo ya kuma ce; Manufar yin wannan atisayen hadin gwiwar shi ne bunkasa harkokin tsaro […]
Ivory Coast Ta Zarce Afirka Ta Kudu A Fuskar Dogaro Da Kai

Ivory Coast ta zarce Afirka ta Kudu ta zama ƙasa mafi girman matsayi a fannin dogaro da kai a yankin kudu da hamadar Sahara, wanda kyakkyawan hangen nesa ke haifarwa wanda ke nuna sauye-sauyen tattalin arzikin ƙasar, haɓaka kayayyakin more rayuwa, da kuma zuba jari mai ƙarfi a ƙasashen waje. Ivory Coast tana ɗaya daga […]
Shugaba Pezeshkiyan Ya Karfafa Mahangar Jagora Kan Tattaunawan Nuklia Da Amurka

Shugaban kasar Iran Dr Masoud Pezeshkiyan ya karfafa mahangar jagoran juyin juya halin musulunci dangane da tattaunawar da ke gudana a tsakanin Iran da Amurka dangane da shirinta na makamashin Nukliya, ya kuma yi watsa da tattaunawa don kawai tattaunawar kanta ba tare da fatan za’a kai ga wata natija ko sakamako abinda amincewa tsakanin […]
Aragchi: An Cimma Wani Matsayi Wanda Su Ne Asasin Tattaunawa Tsakanin Iran Da Amurka

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa a tattaunawar jiya Talata dangane da shirin kasar na makamashin Nukliya a birnin Jeneva tsakanin Iran da Amurka an kai wani matsayi wanda shi ne asasin tattaunawar, kuma bangarorin biyu sun amince da wannan ci gaban da aka samu. Tashar talabijan ta Presstv a nan […]
Iran Ta Kira Jakadan Jamus A Tehran Zuwa Ma’aikatar Harkokin Waje, Don Gabatar Da Korafi

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bukaci Jakadan kasar Jamus a Tehran ya zo ma’aikatar don gabatar da korafin kan matakan da gwamnatin kasar Jamus ta dauka kan JMI a hukumanci. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto majiyar ma’aikatar harkokin waje a nan Tehran na cewa Jakada Axel Dittmann ya je ma’aikatar […]
Ministan Harkokin wajen Kasar Iran Ya Ce Makaman Nukliya Basa cikin Shirin Makamashin Nukliyar Kasar

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Arachi ya bayyana cewa kera makaman Nukliya baya daga cikin shirin amfani da fasahar Nukliya na kasar. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto ministan yana fadar haka a jiya talata a lokacinda yake gabatar da Jawabi a taron MDD na kwance damarar makaman nukliya a duniya […]
Shugaban Kasar Iran Ya Halarci Taron 40 Na Shahidan Fitinar Amurka Da HKI

Shugaban kasar Iran Masoud Paezeshkiya ya halarci taron makokin 40 na shahidan ranakun 8 da 9 na watan Jenerun da ya gabata, wanda ya kai ga shahadar mutanen kasar kimani 2400. Kamfanin dillancin labaran IRNa na kasar Iran ya bayyana cewa shugaban tare da samun rakiyar Jami’an gwamnatinsa sun halarci taron na 40 a hubbarin […]