Ministocin Harkokin Wajen Iran Da Turkiyya Sun Hadu A Birnin Istambul

Ministocin harkokin wajen kasashen Iran da turkiyya sun hadu a birnin Istambul na kasar Turkiyya a safiyar yau Jumma’a kuma sun tattauna al-amura wadanda suka shafi kasashen biyu da kuma matsalolin tsaron da ake fuskan a yankin. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya bayyana cewa, ziyarar Abbas Aragchi zuwa kasar Turkiyya a wannan […]

Jami’an gwamnatin Trump Sun Sha Ganawa Da Yan A Waren Alberta Na Kasar Canada

Yan a ware na jihar Alberta ta kasar Canada, wanda kuma suke kokarin ballewa daga kasar ta Canada saboda dimbin arzikin man fetur wanda yankin yake da shi,  sun sha ganawa da Jami’an gwamnatin Trump don samun taimakon sa. Jaridar The Nation ta kasar Amurka ta bayyana cewa taro na karshen da bangarorin biyu suka […]

Duniyarmu A Yau: Iran Shirye Take Don Tunkarar Amurka

Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na duniyarmu a yau shiri wanda yake kawo maku labarai masu muhimmanci a makon da ya gabata, wadanda suka shafi siyasa tattalin arziki zamantakewa tsaro da sauransu, da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu a cikin shirimmu nay au. […]

Jamhuriyar Azerbaijan Ba Za Ta Bari A Yi Amfani Da Kasarta Wajen Kawo Wa Iran Hari Ba

Ma’aikatar harkokin wajen jamhuriyar Azerbaijan ta fitar da wani bayani da a ciki ta ce, ba za ta taba barin ayi amfani da iyakokinta domin kawo wa makwabciyarta Iran harin soja ba. Kamfanin dillancin labarun “Anatoli” na Turkiya ya nakalto bayanin da ma’aikatar harkokin wajen ta jamhuriyar Azerbaijan ta fitar bayan tattaunawa ta wayar tarho […]

 Isra’ila Tana Ci Gaba Da Keta Hurumin Kasar Lebanon

Da safiyar yau Juma’a jirgin sama maras matuki na Haramtacciyar Kasar Isra’ila ya kai hari a yankin al-Shalihat a kusa da garin Khayyam a kudancin Lebanon. Bugu da kari, tankokin yakin na Haramtacciyar Kasar Isra’ila tare da wasu motocin soja sun kutsa cikin garin Yarun, inda su ka tsaya a bakin wani gida wanda a […]

Iraki:An Bude Taron Kasa Da Kasa Akan Makamashi Da Muhalli A Birnin Bagadaza

An bude taron kasa da kasa akan makamashi mai tsafta, da kuma muhalli wanda ya sami halartar tawagogi daga kasashe mabanbanta. Daga cikin muhimman batutuwan da aka tattauna a wurin taron sun hada da yadda za a samar da makamashi mai tsafta da kuma yadda za a kare muhalli da kawo karshen gurbata shi a […]

Limamin Tahran: Amurka Ba Za Iya Maimaita Abinda Ta Sha Kashi Akansa A Iran Ba

Wanda ya jagoranci sallar Juma’a a birnin Tehran Hujjatul Islam Sayyid Muhammad Hassan Abu Turabi ya ce; Amurka ba ta isa ta maimaita kuskure da ta yi akan Iran a baya ba. Limamin na Tehran ya yi Ishara da yadda kasashen turai su ka shelanta rundunar kare juyi ( IRGC) a matsayin kungiyar ‘yan ta’adda, […]

Araghchi : EU ta tafka “babban kuskure” kan ayyana IRGC ‘yan ta’adda  

Ministan Harkokin Wajen Iran Seyed Abbas Araghchi ya mayar da martani mai karfi ga matakin da Tarayyar Turai ta dauka kan Iran, ciki har da sanya dakarun kare juyin juya halin musulinci na Iran a matsayin “kungiyar ‘yan ta’adda. ” A cikin wani sako da aka wallafa a shafin sada zumunta na X, Araghchi ya […]

Rundunar Sojojin Iran ta yi tir da matakin EU kan dakarun IRGC

Rundinar sojojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta fitar da wata sanarwa tana mai mayar da martani ga matakin da kungiyar Tarayyar Turai ta dauka na ayyana Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci (IRGC) a matsayin “ƙungiyar ta’addanci,” Rundinar tana mai Allah wadai da matakin da ta danganta a matsayin haramtacce, wauta, da kuma manufar siyasa. […]

Lavrov : Rasha a shirye take ta taka rawa a shiga tsakanin Amurka a Iran

Kasar Rasha ta ce a shirye ta ke ta taka rawa a shiga tsakani game da boyayiyar ajandar Amurka game da Iran. Ministan Harkokin Wajen Rasha Sergei Lavrov ya bayyana cewa Moscow ta taka muhimmiyar rawa a ƙarshen yarjejeniyar nukiliya ta Iran  ta 2015, ya ƙara da cewa ɓangarorin Iran, Amurka, da Isra’ila sun san […]

Nijar ta dakile harin ta’addanci a filin jirgin saman Yamai

Gwamnatin Nijar ta sanar da dakile wani harin ta’addanci a babban filin jirgin sama na kasar a Yamai. Kasar ta jinjinawa dakarunta da takwarorinsu na Rasha a bisa dakile harin da aka kai wa filin jirgin a cikin daren Laraba . A wata ziyarar gani da ido da ya kai shugaban kasar Janar Abdourahamane Tchiani […]