Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan 183

183-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wanda suka zo cikin Alkur’ani mai girma ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin dastane rastan na Aya. Shahida Murtadha Muttahari, ko kuma littafin Mathnawi na Maulana Jalaluddeen Rumi. […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 182

182-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi da suka cikin cikin alkur’ani mai girma ko cikin wasu littafan da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu a cikin shirimmu nay au. ////…Madalla, masu sauraro idan kuna tare da […]
Kasar Gambia Ta Dakatar Da Druruwan Masu Yin Hijira Zuwa Kasashen Turai

Mahukunta a kasar Gambia sun sanar da cewa, sun dakatar da mutane 780 da suke son yin hijira zuwa nahiyar turai ta hanyar tsibirin canary na kasar Spain. Sanarwar ta ce daga cikin wadanda aka dakatar din da tsare su, da akwai wadanda su ka fito daga kasashen Senegal su 233, sai wasu 197 da […]
Turkiya: Makiyan Iran Da Suke Tsoma Baki A Cikin Kasar Za Su Ci Kasa Babu Makawa

Ministan harkokin wajen kasar Turkiya Hakan Fidan ya bayyana cewa, makiya da suke tsoma baki a harkokin cikin gidan Iran, musamman abubuwan da suke faruwa a yanzu , za su ci kasa. Ministan harkokin wajen kasar ta Turkiya da tashar talabijin din “Russia Today” ta yi hira da shi, ya ce; Amurka da ‘Yan sahayoniya […]
Kungiyar Kasashen Musulmi Tana Taron Musamman Dangane Da Tsoma Bakin “Isra’ila” A Yankin Somaliland

Kungiyar kasashen musulmin ta sanar da cewa za ya yi taron ne a yau Asabar saboda a fitar da matsaya ta kasashen musulmi akan yadda Haramtacciyar Kasar Isra’ila ta dauki yankin Somaliland a matsayin kasa mai cin gashin kanta. Taron na yau Asabar a birnin Jiddah na kasar Saudiyya zai mayar da hankali ne akan […]
Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Karbi Bakuncin Takwaransa Na Kasar Oman

Minsitan harkokin wajen jamhuriyar musulunci ta Iran Abbas Arakci, ya karbi bakuncin takwaransa na kasar Oman, Badar al-Bu-Sa’idi, a yau Asabar a nan birnin Tehran. Arakci ya karbi bakuncin Bu-Sa’idi ne a ginin ma’aikatar harkokin wajen Iran bayan da ya dawo daga ziyarar aikin da ya kai zuwa kasar Lebanon. A jiya Juma’a ne dai […]
IRGC: Muna Tare Da Al’ummar Iran Har Zuwa Lokacin Murkushe Manufofin Makiya

Hukumar leken asirin dakarun kare juyin juya halin musulunci ta Iran ta bayyana cewa; Bayanan sirri da ake da su, sun tabbatar da cewa, abokan gaba sun sauya salon yaki da Iran daga kawo hari kai tsaye, zuwa tayar da hargitsi a cikin gida.” Bayanin ya ci gaba da cewa; Bayan da makiya su ka […]
An Gudanar Da Zanga zangar Nuna Goyon Bayan Alummar Falasdinu A Koriya Ta Kudu.

A kasar koriya ta kudu dubun dubatan Alummar kasar ne suka fito a babba birnin koriya ta kudu a yau Asabar domin nuna goyon bayansu ga alummar falasdinu da kuma yin tir da siyasar Isra’ila kuma sun bukaci a aike da taimakon jin kai cikin gaggawa ga alummar Gaza. Kamfanin dillancin labarai na Irna ya […]
Jagora: Alummar Iran Ba Za su Jurema Zanga-zanga Da Lalata Dukiyoyin Jamaa Ba.

Rahotanni sun bayyana cewa a lokacin da yake ganawa da mutanen Qum da suka kai masa ziyara , jagoran musulunci na iran Ayatullah imam khamna’i da yake tsokaci kan zanga-zanga da aka yi a wani bangaren na kasar iran, yace masu zanga-zangar suna yi ne don burge wani mutum daya wato shugaban Amurka Donald Trump […]
Lebanon: Babban Sakataren Hizbullah Ya Gana Da Ministan Harkokin Wajen Iran

Babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon Sheikh Na’im Qassem ya bayyana cewa, al’ummar kasar za su iya dakile duk wani shishigi da wuce gona da iri na Isra’ila a kan kasarsu ne idan suka hada kai. Sheikh Na’im Qassem ya bayyana haka ne a yayin ganawa da ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi […]
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Sahel, ta yi tir da “kame Maduro

Kungiyar Hadin Kan Kasashen Sahel (AES), wadda ta kunshi Mali, Nijar, da Burkina Faso, ta yi Allah wadai da “kame shugaban Venezuela Nicolás Maduro da matarsa da Amurka ta yi. A cikin wata sanarwa da ta fitar, kungiyar ta AES ta danganta lamarin da “mummunan aiki da ya saba wa dokokin kasa da kasa.” […]
Amurka : Ana ci gaba da zanga zanga bayan dan sanda ya harbe har lahira wata mata

A Amurka kisan da wani sandan shige da fice ya yi wa wata mata a yannkinMinneapolisdama goyan bayan da yake samu daga gwamnatin Amurka a sahun gaba shugaba Donald Trump na ci gaba dashan martini. Shi dai Trump da kusa duk makusantansa sun goyi bayan kisan da dan sanda ya yi wa matar ta hanyar […]
Jagora : Da izinin Allah Makircin Makiya Kan Jamhuriyar Musulinci Zai Ruguje

Jagoran Juyin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya bayyana cewa, ko kadan kasar ba za ta yi sassauci wajen fuskantar mabarnata ba. Jagoran ya bayyana hakane ne a wani jawabinsa jiya Juma’a a yayin karbar bakuncin dubban mutanen da suka kawo masa ziyara daga birnin Qum. “Ya kamata kowa ya san cewa jamhuriyar […]