An gurfanar da Maduro a gaban kotun birnin New York

Amurka ta gurfanar da shugaba Nicolas Maduro na Venezuela a gabata wata kotun birnin New York kwanaki biyu bayan kame shi tare da matarra. Hotunan talabijin daga Amurka sun nuna Nicolas Maduro, mai shekaru 63, an daure shi da sarka tare da rakiyar wasu jami’an tsaro da ke dauke da manyan makamai. An tsara Maduro […]
Iran ta bukaci Amurka ta gaggauta sakin shugaba Maduro

Iran ta sake yin Allah wadai da kame Shugaban Venezuela Nicolas Maduro da matarsa, Cilia Flores, da Amurka ta yi, tare da bukatar a sake su ba tare da wata wata ba. A yayin taron manema labarai na mako-mako yau Litinin, mai magana da yawun Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Esmail Baghai ya bayyana cewa harin […]
Koriya ta Arewa ta gwada shu’umin makami bayan Amurka ta kame Maduro

Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un ya jagoranci harba makamai masu linzami masu gudun tsiya, wanda ya yi ikirarin cewa suna taimakawa wajen shirya dakarun nukiliya na Pyongyang don “yaki na gaske,” a tsakiyar “rikicin siyasa” bayan kame Nicolás Maduro na Amurka. Shekaru da dama, Pyongyang ta zargi Washington da neman kifar da gwamnatinta […]
Colombia : Na shirya “Sake Daukar Makamai” kan Barazanar Trump_ Petro

Shugaban Colombia Gustavo Petro, ya sanar cewa zai “sake daukar makamai” don mayar da martani ga barazanar da takwaransa na Amurka, Donald Trump, ke yi, a daidai lokacin da ake ta samun tashe-tashen hankula tsakanin kasashen biyu bayan harin da sojojin Amurka suka kai a Venezuela. “Na rantse ba zan sake taba makami ba bayan […]
Martanin kasashen Afrika game da kame shugaba Maduro na venezuela

Kasashen duniya na ci gaba da mayar da martini game da matakin AMurka na kame shugaban Venezuela Nicolas Maduro da matarsa a ranar cikin daren Juma’a wayewar ranar Asabar. Su ma kasashen Afrika ba’a su a bay aba. A sahun gaba kungiyar Tarayyar Afirka (AU), wacce ta sake nanata alkawarinta na kare dokokin kasa da […]
Colombia: Dole Ne Kasashen Latin Amurka Su Hada Kai Ko Kuma A Maidasu Bayi

Shugaban kasar Colombia Gustavo Petro ya gargadi kasashen Latin Amurka dangane da kasar Amurka, ya kumabukacesu da su hada kansu ko kuma za’a maidasu bayi a kasashensu. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakaltoPero yana fadar haka bayan da shugaban kasar Amurka Donal Trump ya zargi Petro da fasa korin miyagun kwayoyi zuwa […]
Sabuwar Shugaban Rikon Venezuela Ta Bukaci Sasantawa Da Amurka

Sabuwar shugaban rikon kwarya na kasar Venezuela Delcy Rodriguez, ta bukaci tattaunawa da gwamnatin kasar Amurka a dai-dai lokacinda gwamnatin Trump take neman shuwagabannin kasar su mika kai ga bukatun Amurka ko kuma su kara fuskantar wasu sabbin hare-hare da kuma takurawa na tattalin arziki da siyasa. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta […]
Denmark Da Greenland Sun Bukaci Trump Ya Kawo Karshen Maganar Banza Na Kwace Greenland

Firay minitocin kasashen Denmark da Greenland sun bukaci shugaban Amurka Donal Trump ya kawo karshen maganganun banza da yake yi na cewa zai kwace kasar Greendland, inda suke ganin wadannan kalaman basu dace ba kan wata kasa mai zaman kanta a duniya. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto shugaban Amurka Donal Trump […]
Qalibof Ya Ce: An Kawo Karshe Dokokin Kasa Da Kasa Tare Da Abinda Amurka Ta yi A Venezuela

Shugaban majalisar dokokin kasar Iran Mohammad Baqir Qalibof, ya bayyana cewa, tare da abinda Amurka ta aikata a kasar Venezuela ankawo karshen dokokin kasa da kasa kuma. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Qalibof yana fadar haka a taron babban zauren majalisar dokokin kasar Iran a yau litinin. Ya kuma kara da […]
Hadin kai na kasa da kyakkyawan jagoranci ne hanyar karya yakin kwakwalwa

Yaƙin Amurka da Yamma da Iran ya ci gaba da rashin nasara saboda haɗin kan ƙasa, jagoranci mai wayo, gazawar leƙen asiri na maƙiya, da kuma martanin jama’a a hankali. Kuskuren lissafi da rashin kula da ikon al’adu da zamantakewa na Iran sun hana maƙiya cimma burinsu na mugunta. Mafi mahimmancin kayan aikin farfaganda na […]
Velayati: Fiye da shekaru dubu da suka gabata Iraniyawa suna kare yankunansu

Pars Today — Mai ba wa Jagoran shawara kan harkokin kasa da kasa, Ali Akbar Velayati, yana magana kan matsayin Iran na tarihi, ya bayyana cewa a tsawon tarihinta na shekaru dubu da suka gabata, al’ummar Iran sun kasance cikin hadin kai kuma sun kare mutuncin yankunansu. A ranar Lahadi, Ali Akbar Velayati, mai ba […]
Atriyanfar: Manufar Masu Adawa Da Juyin Musulunci Ba Za Ta Tabbbata Ba

Shugaban jam’iyyar ” Aiki Da Raya Kasa” Ta Iran ya bayyana cewa; Babu yadda za a yi manufofin ‘yan adawa ta tabbata a Iran. Muhammad Atriyanfar wanda kamfanin dillancin labarun “Mehr” ya yi hira da shi akan abinda yake faruwa a cikin kasar Venezuela, ya bayyana cewa; Ba abu ne mai yiyuwa ba a ce […]
Isra’ila Tana Ci Gaba Da Kai Wa Kasar Lebanon Hare-hare

A ci gaba da keta yarjejeniyar tsagaita wutar yaki, Haramtacciyar Kasar Isra’ila ta kai wa kasar Lebanon hari a yankin ‘Mahafir’ dake tsakanin garuruwan Aytarun da Balida. Sojojin Haramtacciyar kasar ta yahudawa sun yi amfani da makamin Phosphorus mai hayaki wanda aka haramta amfani da shi a duniya. Haka nan kuma wani jirign sama maras […]
Syria: Tattaunawar Kungiyar Kurdawa Da Gwamnatin Damascuss Ba Ta Yi Armashi Ba

Kungiyar Kurdawan Syria “Syrian Democratic forces” ta sanar da cewa jagororinta sun gana da jami’an gwamnatin Damascuss, inda su ka tattauna hanyoyin da za a shigar da mayakansu cikin rundunar sojan kasar Syria. Bayanin ya ci gaba da cewa, daga cikin wadanda su ka je Damascuss din da akwa shugaban kungiyar Mazlum Abdi, Suz Dar […]
Trump: Ba Venezuela Ce Kasar Karashe Da Amurka Za Ta Kai Wa Hari Ba

Shugaban kasar Amurka Donald Ttump ya ce, abu ne mai yiyuwa kasarsa ta sake kai wa wasu kasashen hari, don haka ba Venezuela ce ta karshe ba. Shugaban kasar ta Amurka wanda ya yi hira da mujallar “The Atlantic” ta kasar Amurka ta wayar tarho a jiya Lahadi, ya bayyana cewa; Idan shugabar kasar Venezuela […]
Ministan Tsaron Venezuela: Har Yanzu Maduro Ne Halartaccen Shugaban Kasa

Ministan tsaron kasar Venezuela Vladmir Lopez ya bayyana cewa; har yanzu Nicholas Maduro ne harlartaccen shugaban kasar, kuma ba su laminta da garkuwa da shi da Amurka ta yi ba da kuma mai dakinsa. Ministan tsaron kasar ta Venezuela ya kuma kara da cewa; Rundunar kasar ta Venezuela ba ta laminta da sace shugaban kasa […]