Iran Ta Shelanta Sojojin Ruwa Na Kasar Canada A Matsayin Sojojin Yan Ta’adda

Gwamnatin kasar Iran a hukumance ta shelanta sojojin ruwa na kasar Canada wato (Royal Canadian Anavy) a matsayin sojojin yan ta’adda kamar yadda gwamnatin kasar Canada ta zayyana wani bangare na sojojin kasar Iran. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto ma’aikatan harkokin wajen kasar Iran na fadar haka a yau Talata a […]
Iran: Gwamnatin Venezuela Da Mutanen Kasar Zasu Kare Kasar Daga Mamayar Amurka

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa gwamnatin kasar Venezuela da mutanen kasar zasu kare diyaucin kasar da kuma zaluncin gwamnatin Amurka, a kokarin da Trump yake na kwace shugabancin kasar daga hannun Shugaba Madoro. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Aragchi yana fadar haka a taron Vedio Confrence […]
UAE Ta Bayyan Damuwarta Da Yadda Saudia Take Sanya Sunanta A Rikicin Kudancin Yemen

Gwamnatin hadaddiyar daular Larabawa UAE ta bayyana goyon bayanta ga tsaron kasar Saudiya sannan bata son a sanya sunanta a rikicin da ke faruwa tsakanin bangarorin kudancin Yemen. Tashar talabijan ta Almayadeen ta kasar Lebanon ta bayyana cewa, ma’aikatar harkokin wajen kasar UAE ta fitar da wani bayani wanda ya bayyana haka, kuma Almayadden ta […]
Sanyi Mai Tsanani A Gaza Yayi Sanadiyyar Mutuwar Falasdinawa 25 Ya Zuwa Yanzu

Falasdinawa fiye da dozen biyu ne suka rasa rayukansu saboda tsananin sanyi a Gaza, bayan ruwan sama da iska da aka fara yi a yankin a cikin yan makonni da suka gabata. Banda haka tare da ci gaba da hana kayakin agaji shiga yankin wanda HKI take yi, tun bayan yarjeniyar tsagaita wuta na watan […]
Iran Da China Zasu Hada Kasashen Biyu Da Layin Dogo Ta Kasar Afghanistan

Shugaban hukumar Jiragen kasa na kasar Iran Jabbar Ali Zakiri ya tattaunawa da mataimakin ministan ayyukan raya kasa na kasar Afghanistan Abdulkaren Fateh dangane da shinfida layin dogo wanda zai hada kasar Iran da China amma ta kasar Afghanisatan a wannan karon. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya na cewa gwamnatin kasar Iran […]
AFCON : Mali, Morocco, Afrika ta Kudu, Masar, Najeriya, Aljeriya sun tsallake zuwa rukunin ‘yan 16

A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na Afrika da yanzu haka ke gudana a Morocco, Afrika ta Kudu ta doke Zimbabwe 3-2, yayin da Angola da Masar suka tashi canjaras 0-0 a wasansu na jiya Litini Haka zalika a jiyan Morocco mai masaukin baki ta lallasa Zambia da 3-0 sai kuma Comoros […]
Al-Burhan, ya yi watsi da duk wani tsagaita wuta da RSF

Shugaban Majalisar Wucin Gadi ta Sudan, Abdel Fattah al-Burhan, ya yi watsi da duk wani tsagaita wuta da ‘yan tawaye muddin suka ci gaba da zama a kasar, yana mai cewa zaman lafiya zai samu ne da cikakken ikon gwamnati, a cewar kamfanin dillancin labarai na kasar, Sudan News Agency. “Sudan ba za ta amince […]
Fiye da bakin haure 3,000 ne suka mutu a teku a kokarin isa Spain a 2025

Fiye da bakin haure 3,000 ne suka mutu a teku a kokarin isa Spain a shekarar 2025. Wani rahoto da kungiyar kare hakkin ‘yan cirani ta Spain ta fitar ya nuna cewa bakin haure 3,000 ne suka rasa rayukansu a teku a kokarin isa kasar Spain a shekarar 2025 mai shirin karewa. A cewar kungiyar, […]
Kwamitin tsaro na MDD, ya yi tir da amincewa da Isra’ila ta yi da yankin Somaliland

Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah wadai da amincewa da Isra’ila ta yi wa yankin Somaliland a matsayin kasa. Yawancin kasashe membobin kwamatin sun yi Allah wadai da amincewar yankin Somaliland da ya balle a yankin Afirka, inda kasashe da dama suka nuna damuwa kan cewa matakin zai iya yin tasiri sosai […]
Kasar China Tayi Watsi Da Sanarwar Amincewa Da Somaliland Da Isra’ila Tayi

Rahotanni sun nuna cewa china ta fito fili ta soki matakin da Isra’ila ta dauka na fitar da sanarwar Amincewa da yankin Somaliland a matsayin kasa mai cin gashin kai, yace beijin tana adawa da duk wani mataki na rarraba kasar somaliya. Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar cihna lin Jian ya fadi a lokacin da […]
Iran Ta Karrama Yan Wasan Da Suka Ki Yarda Su Kara Da Yan Wasan Isra’ila

A lokacin gudanar da bikin a jiya litinin a birnin Tehran , dan wasan da yaki yarda ya kara da dan wasan Isra’ila tun a shekarar da ta gabata an karrama shi da kyautar girmamawa ta kasa, saboda nuna goyon bayansu da suka yi ga alummar falasdinu da ake zalunta Bikin ya tattaro manyan yan […]
Rasha Ta yi Gargadin Mayar Da Martani Ba Na Diflomasiya Ba

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta bakin mai Magana da yawunta Maria Zakharova tayi gargadin cewa martani da kasar rasha za ta mayar kan harin da jirage marasa matukin Ukrain suka kai kan gidan shugaban kasar viladmir putin ba zai zama martani na diplomasiya ba, Kakakin ta fadi cewa a ranar litinin bayan da ministan […]
Iran Tayi Gargadin Mayar Da Martani Mai Tsanani Kan Duk Wani Wuce Gona Da Iri A Kanta

Babban mai bawa jagoran juyin musulunci shawara Ayatullah sayid Imam Khamnai yayi tofin Allah tsine da barazanar da Amurka ta yi a baya bayan nan na kai harin soji kan kasar iran yace mummunan martani na nan tafe ga duk wanda ya kuskura yayi gigin kawo mana Hari Admiral Ali shamkhani ya bayyana hakan ne […]
Sheikh Naim: Hizbullah Ba Za Ta Kwance Damarar Makamanta Ba

Sakatare-Janar na Hezbollah ya sake jaddada gargadi kan hankron Isra’ila na ganin an kwance damarar kungiyar kamar yadda Amurkake jagorantar wannan yunkuri a kasar Lebanon. Gwagwarmaya dai za ta ci gaba da tsayawa tsayin daka duk da matsin lamba da take fuskanta, in ji Sakatare-Janar na Hizbullah Naim Qassem, yana mai nanata cewa, barazana daga […]
Araghchi: Shahid Soleimani shine injiniyan gwagwarmaya a yankin

Pars Today — Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana Shahid Qassem Soleimani, kwamandan rundunar IRGC, a matsayin mai tsara tsarin gwagwarmaya a yankin. An gudanar da taron kasa da kasa mai taken “Diflomasiya da Resistance a Makarantar Haj Qassem” a Tehran ranar Litinin, inda aka cika shekaru shida da shahadar Laftanar Janar Shahid Haj Qassem […]