Firaministan Kasar Sudan Zai Gana Da Antonio Guterres A Birnin New York

Firaministan Sudan Kamil Idris, zai gana da Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres a birnin New York da nufin kawo karshen rikicin kasar da kuma samun tallafin jin kai a kasar da yakin basasa ya jefa cikin mayuwacin hali. Tsawon shekaru kasashen duniya na kokarin gani an cimma yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin sojojin […]
An Kama Wata Likita A Birtaniya Saboda Nuna Adawa Da Kisan Kare Dangin Isra’ila A Yankin Gaza

Jami’an yan sandan birtaniya sun kama wata babbar likita saboda matsin lambar da suka fuskanta ga masu kare Isra’ila, sakamakon yada bayanan yin tir da kisan kare dangi da HKI ke yi wa alummar gaza a kafafen sada zumunta. Ellen Riesels kwararriyar likitan yara wadda ta kwashe shekaru 15 tana aiki a asibitin Whittington ta […]
Yan Majalisar Dokokin Aljeriya Sun Dauki Matakin Harmta Mulkin Mallaka Na Faransa

Rahotanni sun bayyana cewa Yan majalisar dokokin kasar Aljeriya za su kada kuri’a amince da harmatar mulkin mallakar kasar faransa a Aljeriya, matakin da kakakin majalisar ya bayyana shi a matsayin wani ginshiki a tarihin kasar. Ana sa rana yan majalisar za su tattauna kan batun dokar a ranar laraba mai zuwa adaidai lokacin da […]
Kasashen Iran Da Venuzuwela Sun Yi Tir Da Matakin Da Amurka Ta Dauka A Yankin Karebiya

Ministan harkokin wajen kasar iran Abbas Araqchi da takwaransa na venuzuwela Van gil Pinto sun tattauna ta wayar tarho inda suka yi tir da kasancewar sojojin Amurka a yankin karebiya, yace hakan ya sabama dokokin kasa da kasa, kuma sun jaddada matsayinsu na kara karfafa dangantakar dake tsakani da kuma yin aiki tare. Kasancewar sojojin […]
Birtaniya Ta yi Kira Da Warware Takaddama Kan Shirin Nukiliyar Iran Ta Hanyar Zaman Lafiya

Ministan harkokin wajen iran Abbas Araqchi da takwararsa ta kasar birtaniya sun tattauna ta wayar Tarho inda suka tattauna kan batutuwa da suka shafi dangantaka tsake tsakanin da suka shafi huldar diplomasiya. Kasahen birtaniya da jamus da faransa sun dauki mummunan mataki kan shirin nukiliyar Iran, sun matsa lamba kan sanya takunkumi fiye da bukatar […]
MDD Ta Yi Kira Ga Rwanda Da Ta Fice Daga Gabashin DRC

Kwamitin tsaron MDD ya kira yi kasar Rwanda da ta janye sojojinta daga gabashin kasar DRC, haka nan kuma ta tsawaita aikin dakarun majalisar na zaman lafiya na tsawon shekara daya. A zaman da kwamitin tsaro na MDD ya yi a ranar Juma’ar da ta gabata ya yi Allawadai da harin na kungiyar ‘yan tawaye […]
National Interest:Amurka Ta Saci Jirgin Sama Maras Matuki “Shahid 136” Na Iran Tana Yin Kwafinsa

Marubucin kasidar a cikin mujallar ta “National Intrest” Brandon j. Weichert ya bayyana cewa; rundunar Amurka ta “Marines” sun dukufa wajen kera jirin sama maras matuki da su ka bai wa sunan; “Locas” da zai zaman a kai hare-hare ne. Marubucin ya kara da cewa, wannan jirgin da rundunar ta “Marines” suke kerawa kwafi ne […]
Iran:An Kaddamar Da Kan Sarki Na Musamman Saboda Cika Shekaru 1500 Daga Haihuwar Manzon Allah ( s.a.w)

A jiya Asabar ne a nan Tehran aka kaddamar da kan sarki na musamman saboda cikar shekaru 1500 da haihuwar manzon Allah ( s.a.) a wani taro na musamman da aka yi da ya sami halartar mataimakin shugaban kas ana farko Muhammad Riza Arif da kuma manyan jami’an gwamnati. Bugu da kari, bikin ya sami […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan(a) 174

174-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Murtadha Muttahari ko kuma cikin littafin Mathnawa na Maulana […]
Rahotanni Sun Nuna Cewa HKI Na Gina Sabbin Sansanonin Sojojinta A Gaza

Hotunan Tauraron dan adam wanda a gaza sun nuna cewa gwamnatin HKI tana gina sabbin sansanonin sojojinta a Gaza tun bayan tsagaita wuta a yankin a cikin watan Octoban da ya gabata. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto kamfanin bincike mai suna “Forensic Architeture” na bada sanarwan haka, cibiyar ta kara da […]
HKI Ta Kai Hare-Hare A Kan Bikin Aure A Gaza Inda Ta Maida Farin Cikinsu Zuwa Bakin Ciki

A jiya Asabar ce jiragen yakin HKI suka yi luguden wuta kan Falasdinawa a Gaza wadanda suke bikin aure duk tare da mummunan halin da suke rayuwa a yankin, inda ta maida bikin auren bakin ciki. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa Falasdinawan wadanda suke samun mafaka a wata makaranta a […]
Amurka Ta Kwace Wani Karin Tankar Man Fetur Na Kasar Venezuela

Sojojin Amurka sun kwace wani jirgin ruwa dauke da man fetur a kusa da ruwayen kasar Venezuela, kuma wannan shi ne jirgi na biyu wanda sojojin Amurka suka kwace a cikin makonni biyu da suka gabata. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran cewa gwamnatin shugaba Donal Trump na Amurka ya sha alwashin sauke shugaba […]
Pakistan: An Yankewa Imran Khan Da Matarsa Hukuncin Zama Gidan Kaso Na Shekaru 17

Wata kotu ta musamman a yankin Shahrukh Arjumand a birnin Rawalpindi na kasar Pakisatan ta yanke hukunncin zaman kaso na shekaru 17 kan tsohon fdirai ministan kasar Imran Khan da kuma matarsa Bushra Bibi, dangane da rigimar Toshakhan na 2. Da kuma wani laifi wanda ya sabawa doka ta 409 na penal Code na kasar […]