Bola Tinubu Zai Gabatar Da Daftarin Kasafin Kudin Shekara Ta 2026 Ga Majalisun Tarayya

 Majalisar Dattawa da ta Wakilai sun sanar da shirin karbar daftarin kasafin kuɗin shekarar 2026 a hukumance, yayin zaman hadin gwuiwa da aka shirya gudanarwa a yau Juma’a. Sanarwar na kunshe ne a wata wasika da Kakakin Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya karanta a zauren majalisar a ranar Alhamis, inda shi ma Shugaban Majalisar Dattawa, […]

Yan Sanda Sun Tarwatsa Zanga-zangar Nuna Goyon Bayan Falasdinawa A Birnin London

Jami’an yan sandan birtaniya sun kama wasu masu zanga-zangar nuna goyon bayan falasdinawa guda 11 a lokacin wata zanga zanga a birnin London bayan da jamai’an suka tilasta musu ficewa daga gaban ofishin prime ministan zuwa ma’akatar shari’a bisa umarnin da yan sanda suka bayar da ake cece kuce akai, Kama wadannan yan gwagwarmaya yana […]

Fezeshkiyan : Ba Zamu Yarda Da Raunanawa Ko Raba Kawukan Alummar Iran Ba

Rahotanni sun bayyana cewa shugaban kasar iran Masu’d fezeshkiyan ya jaddada cewa ba zamu taba amincewa da raunanawa ko rarraba kawukan alummar iran ba, yayi gargadin cewa kasashe masu karfi na duniya suna kokari wajen raunana hadin kai da yancin kasar iran ,don haka yayi kira ga alummar iran da su kara hada kansu domin […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 173

173-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Murtadha Muttahari ko kuma cikin littafin Mathnawa na Maulana […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 172

172-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Murtadha Muttahari ko kuma cikin littafin Mathnawa na Maulana […]

ICC: Takunkuman Amurka Kan Alkalan Kotun Yin Watine Da Adalacin Kasas  Da Kasa

Kotun hukunta manya-manyan laifuka ta duniya ICC ta bayyana cewa takunkuman tattalin arzikin da gwamnatin kasar Amurka ta kakabawa wasu alkalan kotun guda biyu kamar hari ne kan tsarin adalci da gaskiya ta duniya wanda ba dai dai ba. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto kutun ta ICC tana bada wannan sanarwan […]

An Fallasa Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) A Matsayin Mai Sayan Makaman HKI

Rahotanni sun bayyana gwamnatin hadaddiyar daular Larabawa a matsayin kasa ta farko wacce take sayan makaman HKI. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa wannan fallasar ta zo ne a dai dai lokacinbda kungiyoyin kare hakkin bil’adana a duniya suka zargin HKI da aikata kisan kiyashi da laifukan yaki a Gaza. Kafin […]