Sheikh Na’im Kassim: Idan Duniya Baki Daya Za Ta Taru, Ba Wanda Zai Iya Kwace Makaman Hizbullah

Babban sakataren kungiyar gwgawarmayar musulunci ta Lebanon Sheikh Na’im Kassim ya bayyana cewa; Amurka ta kwana da sanin cewa, za mu kare kanmu, ko da sama da kasa za ta hade. Babban magatakardar kungiyar ta Hizbulllah Sheikh Na’im Kassim ya kuma ce; Babu wanda ya isa ya kwace makaman Hizbullah saboda kare manufofin Isra’ila ko […]
DRC: Kungiyar M23 Ta Kwace Iko Da Wani Gari Mai Muhimmanci

Kungiyar ‘yan tawayen kasar DRC ta M23 ta kwace iko da wani gari mai muhimmanci bayan rushewar batun zaman lafiya A jiya Juma’a ne dai kasar Amurka ta zargi kasar Rwanda da cewa ta keta yarjejeniyar sulhu da zaman lafita da ta kulla da DRC, tare da cewa, abinda Kigalin take yi shi ne jefa […]
Syria: Sojojin “Isra’ila” Sun Kutsa Cikin Yankin Qunaidhara

Motocin sojan Haramtacciyyar Kasar Isra’ila 10 sun kutsa cikin yankin Qunaidhara na kasar Syria, da safiyar yau Asabar, tare da kafa wasu wuraren bincike akan hanya. Kungiyar kare hakkin bil’adama na kasar Syria “Mirsad” ya ce, sojojin mmayar sun rika kutsawa cikin gidajen mutane a yankin suna bincike, sai dai babu bayani akan ko sun […]
Kalibaf: Iran Da Habasha Suna Bunkasa Alakokin Siyasa Da Tattalin Arziki

Shugaban Majalisar Shawarar musulunci ta Iran Muhammad Bakir Kalibaf wanda ya gana da takwaransa na kasar Habasha Tagesse Chafo ya bayyana cewa: Kasashen biyu da suke da alakar diplomasiyya ta tsawon shekaru 70, sun Shata hanyoyin bunkasa alakokin tattalin arziki, siyasa da al’adu. Haka nan kuma ya ce; kasantuwar kasashen biyu mambobi a cikin kungiyar […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan(a) 171

171-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshin wadanda suka zo cikin al-kur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da Littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Murtada Muttari, ko kuma cikin littafin Mathnawa na Maulana Jalaluddeen […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan(a) 170

170-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshin wadanda suka zo cikin al-kur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da Littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Murtada Muttari, ko kuma cikin littafin Mathnawa na Maulana Jalaluddeen […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan(a) 169

169-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshin wadanda suka zo cikin al-kur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da Littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Murtada Muttari, ko kuma cikin littafin Mathnawa na Maulana Jalaluddeen […]
Isra’ila Ta Kai Hari A Kudancin Labanon A Ci Gaba Da Keta Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta

Jiragen yakin HKI sun kai hare-haren ta sama a yankunan kudancin labanon a ci gaba da keta yarjejeniyar dakatar da bude wuta da take yi da aka cimma tsakaninta da kungiyar Hizbullah a shekarar da ta gabata. Rikici ya kara Kamari ne bayan da isra’ila ta kai hari a makwanni biyu da suka wuce a […]
Ziyarar Da Shugaban Rasha Ya Kai Indiya Ta Kara Karfafa Dangantakar Mosko Da Delhi

Adai dai lokacin da ke ta tattaunawa tsakanin Amurka da Indiya kan harkokin kasuwancin , sai ga shi a makon da ya wuce New Delhi ta karbi bakunci daya daga cikin manyan shuwagabannin dake kalubalantar gwamnatin Amurka akan nuna fin karfin a duniya. Shugaban kasar Rasha viladmir Putin ya kwashe kwanaki biyu a indiya a […]
Amurka Ta Sanya Sabbin Takunkumi A Bangaren Manfetur Na Venuzuela

Rahotanni sun nuna cewa Amurka ta kakaba sabbin takunkumi kan bangaren manfetur na kasar Venuzwela da kuma iyalan shugaban kasar Nicolas Maduro da hakan ya shafi tattalin arziki, siyasa da kuma kara matsin lamba kan gwamnatin carakas. Tattalin arzikin venuzuwela ya doru ne kan man fetur don haka sabon takunkumin kai tsaye zai cutar da […]
Hamas Ta Ce Ci Gaba Da Kai Hare-Haren Isra’ila Ya Nuna Gazawar Tsarin Duniya Na Dakatar Da Ita.

Rahotanni sun bayyana cewa kungiyar Hamas ta fadi cewa fashewar bama-bama da rushewar gidaje da mutuwar mutane da dama a daidai lokacin da ake tsananin ruwan sama da sanyi a yankin gaza ya kara tabbatar da kisan kiyashi isra’ila kan alummar Gaza, kuma ya kara tabbatar da gazawar tsarin duniya na daukar mataki don dakatar […]
Matatar Mai ta Dangote Ta Rage Farashin Man Fetur Zuwa Naira 699

Rahotanni daga nijeriya sun nuna cewa Matatar Mai ta Dangote ta rage farashin fetur daga Naira 828 zuwa Naira 699 a lita. Bayanai sun nuna cewar matatar man ta rage Naira 129 Wani jami’in matatar ya ce sabon farashin ya fara aiki ne daga ranar 11 ga watan Disamba, 2025, wanda hakan ya zama karo […]
Iran da Rasha sun jaddada aiwatar da yarjejeniyar hadin gwiwa a tsakaninsu

Shugaba Masoud Pezeshkian ya bayyana kudurin Iran na aiwatar da yarjejeniya hadin gwiwa da Rasha a wani taro da takwaransa na Rasha Vladimir Putin. Pezeshkian ya yi wannan furuci ne a ranar Juma’a a gefen taron kasa da kasa kan zaman lafiya da amana a babban birnin Turkmenistan na Ashgabat. Shugaban Iran ya bayyana gamsuwarsa […]
Ali Nuhu, ya yaba wa Iran kan haskaka Musulinci ta hanyar fina-finai

Tauraro kumafitaccen mai shirya fina-finan HausaAli Huhu, ya bayyana Iran a matsayin misali wajen haskaka Musulinci a matsayin adinin zaman lafiya ta hanyar fina-finai. A wata hira ta musamman da da kamfanin dillancin labarai na Iran Press, Ali Nuhu, wanda shi ne babban Manajan Kamfanin Fina-finai a arewacin Najeriya, ya yaba wa Iran saboda kokarin […]
MDD ta amince da kudurin da ke neman Isra’ila ta bada damar shigar da agaji a Gaza

Majalisar Dinkin Duniya ta amince da wani daftarin kuduri da ke neman Isra’ila ta bada damar shigar da agajin jin kai ba tare da wani sharadi ba zuwa Zirin Gaza. Kudurin da aka zartar a ranar Juma’a, ya yi kira ga Isra’ila da ta kare cibiyoyin Majalisar Dinkin Duniya tare da bin dokokin kasa da […]
Benin ta fitar da sammacin kama dan fafutuka Kemi Seba

Gwamnatin Jamhuriyar Benin, ta fitar da sammacin kame dan fafatukar nan Kemi Seba da ya shahawa wajen kalubalantar siyasar faransa a kasashen Afrika. Matakin dai an zuwa ne kasa da mako guda bayan yunkurin juyin mulki da aka yi wa Shugaba Patrice Talon, wanda ya girgizar kasar. Kotun Jamhuriyar Benin ta bayar da sammacin kama, […]