The latest news and topic in this categories.

An bude taron ministocin cikin gida na kungiyar ECO
28 Oct

An bude taron ministocin cikin gida na kungiyar ECO

Mahalarta taron na tattauna batutuwan tsaro, sa ido kan iyakoki, tattalin arziki, da alaka tsakanin birane.

Sojojin Isra’ila sun kashe Falasdinawa uku a Yammacin Kogin Jordan
28 Oct

Sojojin Isra’ila sun kashe Falasdinawa uku a Yammacin Kogin Jordan

Hamas ta yi Allah wadai da kisan na Isra’ila tana mai cewa kisan nasu “ya zama sabon laifi a laifukan da gwamnatin mamaya.

Hamas : Netanyahu Yana kokarin wargaza yarjejeniyar tsagaita wuta
28 Oct

Hamas : Netanyahu Yana kokarin wargaza yarjejeniyar tsagaita wuta

Duk da tsagaita wuta da aka yi tsakanin gwamnatin Tel Aviv da kungiyar Hamas, sojojin Isra’ila sun ci gaba da kai hare-hare.

China za ta dauki mataki idan takunkuman Iran sun shafi muradunta
28 Oct

China za ta dauki mataki idan takunkuman Iran sun shafi muradunta

An kiyasta cewa sama da kashi 92% na man fetur din Iran ana fitar da shi zuwa China, duk da tsauraran takunkuman Amurka.

Rasha ta gargadi Faransa game da tura sojoji Ukraine
28 Oct

Rasha ta gargadi Faransa game da tura sojoji Ukraine

Hukumar leken asiri ta Rasha (SVR) ta bankado cewa Faransa ta shirya aika Sojoji 2,000 zuwa Ukraine.