Iran: Dubban mutane Suna Zaman Makokin Shahadar Imam Ridha (a) A Mashhad

A yau asabar ce dubban mutane daga ciki da wajen kasar  iran suka taro a hubbaren Imam Aliyu dan Musa Arredha, da ke birnin Mashad a arewa maso gabacin kasar Iran don tunawa da ranar shahadarsa a karshen watan Safar. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran Imam Reza (AS) shi ne Limami na 8 […]

Brazil: Masu Rajin Kare Hakkin Bil’adama Sun Bukaci A Kawo Karshen Yakin Gaza

Kungiyoyi daban-daban a kasar Brazil kama da yan siyasa, masu rajin kare hakkin bil’adama, masu kuma goyon bayan Falasdinawa sun taru a ofisoshin jakadancin Amurka da kuma kananan ofisoshin nata a Rio De Janeiro, Recife, da Brasília  a duk fadin kasar suna bukatar a kawo karshen yakin da ke faruwa a Gaza, da kuma katse […]

Harin Ukraine A Kan Bututun man Rasha Ya Saka Slovakia Da Hungary Cikin Tsoro

Harin da kasar Ukraine ta kai kan bututun man fetur na kasar Rasha ya sanya kasashen Hungary da Slovakia cikin zullumi na yiyuwar su daina samun man fetur. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa a ranar Akhamis da ta gabata ce jiragen yakin kasar Ukraine wadanda ake sarrafasu daga nesa, wato […]

Korea Ta Arewa ta Zargi Korea Ta Kudu Da Harbe-Harbe na Tsokana

Gwamnatin korea ta Arewa ta yi tir da Korea ta kudu saboda harbe-harben takala ba tare da wani dallili ba. Tashar talabijinn ta Presstv a nan Tehran ta nakalto majiyar Korea ta kudu na tabbatar da labarin. Ta kuma kara da cewa sojojinta sun yi harbe-harben gargadi ne saboda shiga yankin kasar wanda sojojin Korea […]

Sabbin Hare-Hare A Gaza Sun Kashe Falasdinawa Akalla 25

A dai dai lokacinda rashin abinci, ko yuwan take kara tsanani a gaza, HKI tana ci gaba da kissan Falasdinawa a Gaza, inda a safiyar yau Asabar sojojin HKI suka kashe falasdinwa akalla 25 a wuraren karban abincin taimako. Shafin yanar gizo na labarai ‘Arab News’ ya bayyana cewa hakan na faruwa ne a dai-dai […]

Iran Da Rasha; Tawagar Turai Ba Su Da Hurumin Dawo Da Takunkumi Kan Iran

Ministocin harkokin wajen kasashen Iran da Rasha sun bayyana cewa: Tawagar Turai ba ta da ikon yin amfani da kudurin kwamitin sulhun Majalisar Dinkin Duniya kan Iran Ministocin harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran da Rasha sun bayyana cewa: Tawagar kungiyar tarayyar Turai ba ta da hurumin shari’a da kyawawan dabi’u wajen yin amfani da […]

Larijani: Iran Ba Zata Taba Mika Wuya Ba

Babban sakataren Majalisar Kolin tsaron kasar Iran ya jaddada cewa; Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba za ta taba mika wuya ba Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Ali Larijani ya yi jawabi ga al’ummar yahudawan sahayoniyya kan abubuwan da suka faru a lokacin tsagaita bude wuta, da kuma kalubalen da Jamhuriyar Musulunci ta […]

Ministan Tsaron Iran Ya Ce: Sun Gudanar Da Gwajin Sabbin Makamai Masu Linzami

Ministan Tsaron kasar Iran ya bayyana cewa: Sun gudanar da gwajin sabbin makamai masu linzami Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya bayyana cewa: A cikin shekarar da ta gabata, an gwada sabbin makamai masu linzami da ke dauke da manyan kawuna na yaki da karfin tuwo, lamarin da ya ba su damar […]

Sojojin Yemen Sun Kai Hari Kan Filin Jirgin Saman Ben Gurion Na Isra’ila

Sojojin kasar Yemen sun kai hari kan filin sauka da tashin jiragen Sama na Ben Gurion na haramtacciyar kasar Isra’ila Rundunar sojin Yemen ta sanar da kai wani harin makami mai linzami kan tashar jirgin saman Lod da ke yankin Jaffa da aka mamaye, inda ta sanar da samun nasarar farmakin. Har ila yau, sojojin […]

Sojojin Sudan Sun Kori Dakarun Kai Daukin Gaggawa Daga Wani Yankin Kordofan

Sojojin Sudan sun yi nasarar fatattakar dakarun kai daukin gaggawa da magoya bayansu daga yammacin Kordofan Sojojin Sudan sun yi nasarar fatattakar Dakarun kai daukin gaggawa a yankin Umm Qaud da ke yammacin Kordofan, inda suka janyo hasarar rayuka da kayan aiki ga ‘yan tawayen. A halin da ake ciki dai rundunar hadin guiwar ta […]

Jeremy Corbyn ya kafa sabuwar jam’iyyar siyasa a Burtaniya

A wata hira ta musamman da ya yi da tashar Al Mayadeen, tsohon shugaban jam’iyyar Labour ta Burtaniya Jeremy Corbyn ya sanar da kafa sabuwar jam’iyyar siyasa tare da fitar da tsare-tsaren farko na jam’iyyar a cikin gida da kuma a mataki na kasa da kasa. Da yake magana daga Landan, Corbyn ya bayyana wani […]

Ministan harkokin wajen Holland ya yi murabus kan kin daukar mataki a kan Isra’ila

Ministan harkokin wajen Holland Casper Veldkamp ya sanar da murabus dinsa a ranar Juma’a, yana mai nuna rashin amincewa da abin da ya bayyana a matsayin dakile yunkurinsa na kara daukar matakai da matsin lamba kan Isra’ila. Veldkamp ya fada a cikin wata sanarwa a hukumance cewa gwamnatin Holland ta riga ta dauki matakai masu […]

Sojojin Yaman sun kai hari filin jirgin sama na Ben Gurion a Tel Aviv

Rundunar Sojin Yaman ta sanar a jiya Juma’a cewa, dakarunta sun kai wani hari da makamai masu linzami a kan filin sauka da tashin jiragen sama na Ben Gurion da ke yankin Jaffa da Haramtacciyar Kasar Isra’ila ta mamaye kuma take kiran yankin da Tel Aviv a yanzu. A cikin sanarwar, kakakin rundunar sojan kasar […]

Yemen: Gangamin nuna goyon baya ga gwagwarmayar al’ummomin Falastinu da Lebanon

Miliyoyin mutane sun yi gangami a ranar Jumaa a birane daban-daban na kasar Yemen domin nuna cikakken goyon bayan ga gwawarmayar al’ummomin kasashen Lebanon da Falastinu. A cikin wata sanarwa da suka fitar, jerin masu gwanon sun ce muna goyon bayan gwarazan  gwagwarmayar Palastinawa da suke turmuza hancin makiya a  kasa a cikin ayyukansu masu […]