The latest news and topic in this categories.

Baqaei: Iran Tana Sanya Ido Kan Abin Da Ke Faruwa A Kudancin Caucasus
17 Aug

Baqaei: Iran Tana Sanya Ido Kan Abin Da Ke Faruwa A Kudancin Caucasus

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Suna sa ido kan abubuwan da ke faruwa a Kudancin Caucasus

Larijani: Ba Zasu Amince Da Yin Kutse A Alakar Da Ke Tsakanin Iran Da Iraki Ba
17 Aug

Larijani: Ba Zasu Amince Da Yin Kutse A Alakar Da Ke Tsakanin Iran Da Iraki Ba

Babban sakataren majalisar kolin tsaron kasar Iran ya jaddada cewa: Ba zasu yarda wasu kasashe su shiga tsakanin Iran da

Iran: Dakarun IRGC Sun Jaddada Shirinsu Na Tunkarar Duk Wata Barazana
17 Aug

Iran: Dakarun IRGC Sun Jaddada Shirinsu Na Tunkarar Duk Wata Barazana

Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci na Iran sun bayyana cewa: A shirye suke su tunkari duk wata barazana da

Wall Street Journal: Har Yanzu Isra’ila Na Neman Wajen Da Zata Tura Falasdinawa Gudun Hijira
17 Aug

Wall Street Journal: Har Yanzu Isra’ila Na Neman Wajen Da Zata Tura Falasdinawa Gudun Hijira

Jaridar Wall Street Journal ta bayyana cewa: Har yanzu gwamnatin mamayar Isra'ila tana ci gaba da neman kasashen da za

DR Congo Ba Ta Amince Da Bude Karamin Ofishin Jakadancin Kenya A Wani Wuri A Cikin Kasarta Ba
17 Aug

DR Congo Ba Ta Amince Da Bude Karamin Ofishin Jakadancin Kenya A Wani Wuri A Cikin Kasarta Ba

Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo ta ki amincewa da nadin sabon karamin ofishin jakadancin Kenya a birnin Goma Gwamnatin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango