Yunwa Mai Tsanani Ta fadawa Gaza A dai Dai Lokacin da HKI Ta Ke Kara Kissan Falasdinawa

A dai dai lokacinda HKI take kara yawan hare-hare kan zirin kaza yuwan ta na kara tsanani a tsakaninsu ta yadda an fara gani a

A dai dai lokacinda HKI take kara yawan hare-hare kan zirin kaza yuwan ta na kara tsanani a tsakaninsu ta yadda an fara gani a fili yadda yara kanana suke mutuwa sabida yunwa.

Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa a halin yanzu a gaza an shiga sabon yanayi wanda yunwa tana daukan rayukan Falasdinawa a Gaza.

Labarin ya kara da cewa yuwa ta fi kama jarirai da kuma marasa lafiya wadanda da dama sun mutu kuma suna ci gaba da mutuwa saboda karancin Abinci da kuma kishin ruwa.

Kungiyoyin Falasdinawa wadanda suka hada da jihadul Islami da Hamas da sauransu, sun gargadi n HKI da kuma magoya bayansu na kasashen yamma kan cewa HKI ce ta hana a tsagaita wuta a gaza sannan ta ci gaba da rufe kofofin shigo da abinci zuwa Gaza. Donn haka sune da alhaki kan mutuwar Falasdinawa sabuda yunwa a Gaza.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted