Ministan Yakin Gwamnatin Mamayar Isra’ila Yana Alfahari Da Rusa Zirin Gaza Na Falasdinu!

Ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila yana alfahari da rusa Gaza da tarwatsa mazauna yankin! Isra’ila Katz, ministan yakin gwamnatin mamayar Isra’ila, ya wallafa wani hoto da ya nuna yadda aka lalata garin Beit Hanoun a arewacin zirin Gaza, yana mai alfahari da yadda aka rusa gine-ginen garin”. Kuma ta hanyar dandalin “X”, Kats yayi […]

Natanyahu Ya Amince Da Kissan Masana Fasahar Nukliya Na Kasar Iran

Benyamin Natanyahu firai ministan HKI ya amince da cewa gwamnatinsa ta kashe masana fasahar Nukliya na kasar Iran da dama, don haka kasar ci gaba a wannan bangaren. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Natanyahu yana fadar haka a lokacinda yake hira da tashar talabijin ta Amurka mai sun a FOX NEWS. […]

 Arakci:  Babu Batun Tattaunawa Akan Makaman Kasar Iran

ministan harkokin wajen Iran

Ministan harkokin wajen JMI Abbas Arakci ya bayyana cewa: ” Iran za ta ci gaba da riko da Karfin makaman da Iran take da shi, babu kuma wata tattaunawa da za a yi a kansa.” Arakci wanda ya gana da jakadun kasashen waje da suke a nan Iran ya fada a jiya Asabar cewa; Ina […]

 Uganda Ta Bude Kan Iyakarta Da Bangaren Dake Karkashin M23 A Kasar DRC

Watanni shida bayan da kasar Uganda ta rufe iyakokinta da DRC, saboda yadda kungiyar M23 take kama yankuna, ta sake bude ta a halin yanzu. Jami’in sojan kasar Uganda, Chris Magezi ya tabbatar da sake bude kan iyakar a wata sanarwa da ya yi ta kafar sadarwa ta al’umma, yana mai cewa an yi hakan […]

 Dakarun Kassam Da Sarayal Kuds, Sun Kai Wa ‘Yan Mamaya Hare-hare A Gaza

Dakarun rundunar “Shahid Izzuddin al-kassam’ da kuma ” Sarayal Kuds” sun sanar da kai jerin hare-hare akan sansanonin ‘yan sahayoniya a yankuna mabanbanta na Gaza. A bayanin da dakarun ” Kassam” su ka fitar sun bayyana hare-hare masu yawa da su ka kai wa ‘yan mamaya, da su ka hada da tarwatsa motocin buldoza biyu […]