Rahotanni na tabbatar da babban kutse akan takardun ayyukan nukiliya Isra’ila

Kafofin yada labarai daga Isra’ila na tabbatar da kutsen da akayi wa kasar akan wasu takardun bayyanan sirrin shirinta na nukiliya. Wannan na zuwa ne kwana guda bayan da Iran ta ce ta samu tarin takardun sirri da suka shafi ayyukan nukiliyar Isra’ila. Ministan leken asirin kasar Iran Esmail Khatib ya ce tarin takardun sirri […]

Wagner ta kawo karshe kasantuwarta a Mali bayan fiye da shekaru uku

Kamfanin sojojin haya na Rasha, Wagner, ya sanar da janyewarsa daga kasar Mali, abin da ya kawo kƙarshen fiye da shekaru uku na ayyukansa a wannan kasa ta Yammacin Afirka. “Mun taimaka wa ‘yan kishin kasa wajen gina wata rundunar sojoji mai karfi da tsari, wacce za ta iya kare kasarsu. Dukkan manyan biranen yankin […]

UNICEF ya yi gargadi game da tabarbarewar matsalar jin kai a Gaza

Asusun Tallafawa Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya yi gargadi game da tabarbarewar matsalar jin kai a zirin Gaza da Isra’ila ke ci gaba da yi wa kawanya. Kakakin hukumar James Elder ya yi gargadin cewa, yara da dama da ke kwance a asibiti masu fama da matsananciyar yunwa ba za su iya […]

Ruwanda ta sanar da janyewa daga kungiyar CEEAC

Gwamnatin kasar Ruwanda ta sanar da janyewa daga kungiyar bunkasa  tattalin arzikin kasashen tsakiyar nahiyar Afirka wato CEEAC, bayan ta zargi jamhuriyyar demokuradiyyar Congo da hada kai da wasu kasashe membobin kungiyar, wajen amfani da kungiyar don neman cimma bukatunsu. Cikin wata sanarwa da ma’aikatar harkokin waje da hadin gwiwar kasa da kasa ta kasar […]

Jirgin Ruwa “Madeleine” Dake Son Karya Takunkumin Gaza Yana Ci Gaba Da Tafiya

Jirgin ruwan na “Madeleine” shi ne na 36 a cikin jerin jiragen ruwan ‘yanci da suke son karya takunkumin da aka kakabawa yankin Gaza tun 2007. A cikin wannan jirgin ruwan da akwai ‘yan gwgawarmaya masu rajin kare hakkin bil’adama su 12 da su ka fito daga kasashe daban-daban, yana kuma dauke da kayan agaji […]

Iran Ta Sami Muhimman Bayanai Na Sirri Akan Shirin Nukiliyar HKI

Tashar talabijin din ‘almayadin” ta ambato wata majiya ta Iran tana cewa; Jami’an leken asirin kasar sun sami muhimman byanai akan Shirin Nukiliyar HKI. Majiyar ta kara da cewa; Jami’an leken asirin Iran sun iya isa ga wadannan muhimman bayanan masu yawan gaske tare da yin jigilarsu zuwa cikin kasar Iran. Daga cikin bayanan da […]

Iran A Shirye Take Ta Bada Dama A Gudanar Da Bincike A Cibiyoyin Nukliyar Kasar

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkiyan ya bayyana cewa kasar Iran tana gudanar da ayukanta na bincike a cibiyoyin Nukliyar kasar tare amincewa da bincike kuma a bayyana take hakan. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ya nakalto shugaban yana fadar haja a jiya Asabar a lokacinda yake ganawa da mataimakin firay minister kuma ministan […]

HKI Ta Kashe Wani Babban A Cikin Shuwagabannin Falasdinawa

Daya daga cikin shuwagabannin Falasdinawa ya yi shahada sanadiyyar hare-haren da sojojin HKI suka kai kan zirin gaza. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ya bayyana cewa Asa’d Abu Sharia shi ne baban sakataren kungiyar ‘Dakarun Palastinewa”. Wacce aka kafa a shekara ta 2001 M. Kungiyar kanta ta tabbatar da wannan labarin ta kuma […]

Ghana Ta Kawo Karshen Goyon Bayan Da Take Bawa Kungiyar Polisario

Kasar Ghana ta kawo karshen goyon bayan da take bawa kungiyar Polisario, sannan ta dawo tana goyon bayan kasar Morocco a kan wannan rikicin. Shafin yanar gizo na labarai Africa News ya bayyana cewa, an kafa kungiyar Polisario ne a shekara 1979. Sannan rikicin Polisario yana komawa zuwa shekara 1975 a lokacinda turawan Espania yan […]