Iran Ta Ce: Amurka Ba Ta Fadan Hakikanin Abubuwan Da Aka Tattauna A Zamanta Da Iran 

Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran kan harkokin siyasa ya bayyana cewa: Matsayin Amurka a cikin ɗakin tattaunawa da Iran ya bambanta da abin da suke shelantawa a waje Majid Takht-Ravanchi mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran kan harkokin siyasa ya bayyana cewa: Kalamai da matsayar da jami’an Amurka suka dauka a cikin dakin tattaunawa […]

Majiyoyin Iran Sun Musanta Da’awar Karya Kan Neman Ziyarar Amurka Zuwa Cibiyoyin Sojojinta

Majiyoyin watsa labaran Iran sun musanta da’awar cewa: Amurka ta bukaci ziyarar cibiyoyin sojojin Iran Wasu majiyoyi masu tushe sun musanta ingancin da’awar jita-jita na baya-bayan nan game da bukatar Amurka ta neman ziyartar cibiyoyin sojojin Iran, tare da bayyana su a matsayin maganganu marasa tushe. A cewar kamfanin dillancin labarai na Tasnim, rahoton da […]