The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Hizbullah ta gigita gwamnatin mamayar Isra'ila ta hanyar zafafa hare-haren da take kai wa cikin kwaryar haramtacciyar kasar Isra'ila da makamai masu linzami Ana ci gaba da samun gagarumin
Kungiyar Hizbullahi ta sanar da mahukuntan Isra'ila cewa: Ba za su iya 'yantar da matsugunan yahudawan sahayoniyya da suke kusa da kan iyakar kasar Lebanon ba Kafofin yada labaran da
Majiyoyin lafiya sun bayyana cewa: Falasdinawa 38 ne suka yi shahada a farmakin da sojojin Isra'ila suka kai kan yankunan Zirin Gaza a cikin sa'o'i 24 da suka gabata A
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya soki kungiyar Tarayyar Turai kan gazawarta wajen
Shugaban Amurka Joe Biden ya taya Donald Trump murnar lashe zabe ta wayar tarho kamar
Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta kai hare-hare a garuruwan Tel Aviv da Haifa da
Rashidah Tlaib, wakiliyar majalisar wakilai daga jihar Michigan da Ilhan Omar, wakiliyar Minnesota, sun sake
Wata kotu a kasar Sweden ta yanke hukuncin daure Rasmus Paludan wani dan siyasa dan
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran