The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce, "Hizbullah ta juya daga wani karamin rukuni na mayaka zuwa wata babbar kungiya mai karfi da za ta iya
Shugaban kasar Iran, Massoud Pezeshkian, ya bayyana cewa ko a jikinmu a wanda ya ci zabe a Amurka. ‘’ba wani banbanci da wanda ya ci zabe’’ Iran ta dogare ne
Shugaban Amurka Joe Biden ya yi alkawarin mika ragamar mulki cikin tsari da lumana ga zababben shugaban kasar Donald Trump. Biden ya kuma ce zai rage dambarwar siyasa a kasar
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce, "Hizbullah ta juya daga
Shugaban kasar Iran, Massoud Pezeshkian, ya bayyana cewa ko a jikinmu a wanda ya ci
Shugaban Amurka Joe Biden ya yi alkawarin mika ragamar mulki cikin tsari da lumana ga
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya nanata fatansa na ganin an karfafa dabarun cin gashin
Rahotanni daga Lebanon na cewa hare-haren Isra'ila sun kashe mutane 53 a fadin kasar a
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tawagar kwamandojin sojojin sama da na tsaron sararin samaniyar kasar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Sabon takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ya sabawa ka'idojin dokokin kasa da kasa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'i
Kasashen Italiya da Spain sun ki amincewa da tilastawa Falasdinawa yin gudun hijira daga Zirin Gaza Ministan harkokin wajen kasar Italiya Antonio Tajani, a yayin wani taron manema labarai da
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da umarnin sojojinsu su kashe fursunoni yahudawa da masu tsaronsu a Gaza
Majiyoyin sojin Sudan sun sanar da cewa: Sun sake samun nasarar kwace iko da babban birnin kasar Khartoum Majiyoyin sojin Sundan sun sanar da cewa: Cikin dan gajeren lokaci sun
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya rattaba hannu a kan doka wacce ta yi allawadai da kutun kasa da kasa ta ICC saboda laifin fidda sammacin kama abokiyar Amurka firai