The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen Somaliya, Ahmed Moalim Faki, ya ce matakan diflomasiyyar kasarsa sun yi nasarar tinkarar yarjejeniyar da ba ta dace ba da Habasha ta rattabawa hannu da gwamnatin yankin
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya ce sakamakon zaben Amurka ba zai shafi manufofin Tehran ba, yana mai gargadin "makiya Iran" da kada su kuskura su gwada Iran. Ministan
Wani sojan bayahauden Isra'ila ya kashe kansa bayan an kira shi zuwa aiki, a cewar kafafen yada labarai na haramtacciyar kasar Isra'ila. Hukumar yada labaran Isra'ila ta watsa rahoton a
Babban kusa a kungiyar Hamas Osama Hamdan ya tabbatar da cewa tattaunawar baya-bayan nan tsakanin
Pars Today - Ministan harkokin wajen kasar Rasha, yayin da yake ishara da bukatar yin
Pars Today – Shugaban Jami’ar Ben-Gurion da ke Isra’ila ya sanar da cewa, tun bayan
Pars Today – Za a gudanar da taron tattaunawa na addini karo na uku na
A ranar Lahadin da ta gabata, jaridar Yedioth Ahronoth ta rubuta cewa: Minti 20 gabanin
Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya a Falasdinu ta ce: A bar kiran abin da ke faruwa a Gaza da yaki, domin kisan kare dangi ne tsantsa Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya kan
Mutane 20 ne aka tabbatar da mutuwarsu a wani farmaki da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta kaddamar kan garin Barja da ke kudancin Beirut na kasar Lebanon Ma'aikatar lafiya ta
Yayin da "Isra'ila" ke ci gaba da kai hare-hare kan zirin Gaza da Lebanon, masu kada kuri'a a zaben shugaban kasa na ci gaba da samun rarrabuwar kawuna kan batun
Dan takarar jam’iyyar Republican Donald Trump na kan gaba a zaben shugaban kasar Amurka bisa ga sakamakon da ke fitowa daga jihohin daban-daban na kasar. Bayanan sun nuna cewa Donald
Ministan harkokin wajen Iran ya gana da firaministan Pakistan a Islamabad inda suka tattauna kan batutuwa da dama. Abbas Araghchi da Shehbaz Sharif sun tattauna kan kokarin bunkasa alaka da
Kungiyar Hizbullah ta sanar da cewa ta harba makaman roka a kan yankin masana'antu na Isra’ila da ke kudancin Haifa, a wani mataki na ramuwar gayya ga gwamnatin haramtacciyar kasar