Sharhi : Zaben Amurka, wanda ya fi kowanne jawo rarrabuwar kawuna a tarihi

A ranar Talata, nan ce 5 ga wata, Amurkawa ke zaben shugabansu na 47. A fafatawar mai zafi, Mataimakiyar Shugaban Kasa Kamala Harris ta jam’iyyar Democratic na fafatawa da tsohon shugaban kasar Donald Trump. Sauran ‘yan takarar uku su ne mai fafutukar siyasa dan shekaru 39 Chase Oliver na jam’iyyar LP mai neman ‘yanci da […]
Ana Zaben Shugaban Kasa A Amurka

Al’ummar Amurka suna kada kuri’ar zaben shugaban kasa karo na 47, inda ake karawa a tsakanin Donald Trump na jam’iyyar Republican da kuma Kamala Haris ta jam’iyyar Democrat mai mulki. Tun da misalin karfe 6: 00 na safiya a agogon gabashin kasar ne aka fara jefa kuri’a. Da akwai wasu mutanen da su ka kai […]
Rasha Ta Harba Wasu Taurarin Dan’adam Na Iran Zuwa Sararin Samaniya

A yau Talata ne Rasha ta harba taurarin dan’adam din guda biyu kirar Iran da su ne, “Kausar” da kuma “ Huda-huda”. Taurarin dan’adam din na Iran da aka kera a cikin gida, an harba su ne da na’urar Rasha wacce a lokaci daya take iya harba taurarin dan’adam 53, zuwa sararin samaniya. Za a […]
Kungiyar Hizbullah Tana Cigaba Da Kai Hare-hare Akan Sansanonin HKI

A wata sanarwa da kungiyar ta Hizbullah ta fitar ta bayyana cewa; A karkashin taimakawa Falasdinawa da kuma kare mutanen Lebanon, sun kai hari akan sansanin soja na “Doviv” ta hanyar harba makamai masu linzami. Bugu da kari dakarun na Hizbullah sun sanar da harba makamai masu linzami fiye da 30 zuwa garuruwan Nahariya, Safad […]
An Yi Ba- Ta- Kashi A Tsakanin ‘Yan Gwagwarmaya A Gaza Da Sojojin Mamaya

Dakarun rundunar “Kassam” na kungiyar Hamas sun sanar da kai jerin hare-hare akan sojojin mamayar HKI a yau Talata a arewacin Gaza. Sanrwar ta ce mujahidai sun yi nasarar kai hari akan sojojin kasa na ‘yan mamaya su 5 daga kusa, ta hanyar amfani da manyan bindigoi da kuma bama-bamai akan titin “Al-Hujah’ dake tsakiyar […]
An Daure Wata Bafaranshiya Shekaru 3 Saboda Goyon Bayan Falasdinawa

Kamfanin dillancin labarun “Isna” ya nakalto majiyar shari’a ta kasar Faransa tana cewa an dauke wata bafaranshiya mai suna Amira Zaita shekaru uku a gidan kurkuku saboda rajin goyon bayan Falasdinawa ta hanyar kafafen sadarwa na al’umma. Wata kotun da take a garin “Nice” na kasar Faransa ce ta yanke hukuncin zaman kurkukun ga matar […]
Somalia: Mun yi nasarar dakile kokarin Habasha game da yarjejeniyar fahimtar juna da Somaliland

Ministan harkokin wajen Somaliya, Ahmed Moalim Faki, ya ce matakan diflomasiyyar kasarsa sun yi nasarar tinkarar yarjejeniyar da ba ta dace ba da Habasha ta rattabawa hannu da gwamnatin yankin ‘yan aware na “Somaliland” a arewacin kasar. Ministan harkokin wajen Somaliya, Ahmed Moalim Faki, ya tabbatar da cewa kungiyoyin diflomasiyyar kasarsa sun yi nasarar tinkarar […]
Arakchi: Sakamakon zaben Amurka ba zai shafi manufofin Iran ba

Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya ce sakamakon zaben Amurka ba zai shafi manufofin Tehran ba, yana mai gargadin “makiya Iran” da kada su kuskura su gwada Iran. Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya tabbatar da cewa, kasarsa ba kallon zaben Amurka da wata kima, balantana sakamakon zaben ya yi wani tasiri a […]
Wani sojan Isra’ila ya kashe kansa bayan da aka kira shi zuwa aiki

Wani sojan bayahauden Isra’ila ya kashe kansa bayan an kira shi zuwa aiki, a cewar kafafen yada labarai na haramtacciyar kasar Isra’ila. Hukumar yada labaran Isra’ila ta watsa rahoton a wannan Litinin, amma ba ta ambaci sunan sojan ba. Lamarin ya faru ne kasa da mako guda bayan da kafafen yada labarai na Isra’ila suka […]
Harris Da Tarump Na Hankoron Samun Nasara Jihohi 7 Masu Muhimmanci

Mataimakiyar shugaban kasar Amurka Kamala Harris da tsohon shugaban kasar Donald Trump suna hankoron ganin sun samu nasara a jihohi 7 masu muhimmanci a zaben shugaban kasa. A muhimman jihohin da ke kan gaba a fafatawar ta 2024, ana iya cewa babu wata tazara sosai tsakanin abokan hamayyar biyu a zaben Amurka da za a […]
Hamdan: Tattaunawa Tsakanin Tawagogin Hamas Da Fatah Ta Yi Armashi

Babban kusa a kungiyar Hamas Osama Hamdan ya tabbatar da cewa tattaunawar baya-bayan nan tsakanin Hamas da Fatah a Masar dangane da gudanar da lamurran Gaza ta kasance mai inganci da armashi. Wannan bayani ya zo daidai da abin da wata majiyar Falasdinawa ta bayyana wa tashar talabijin ta Al Mayadeen, inda ta bayyana taron […]
Lavrov: Amurka ta kawo cikas ga kasuwancin duniya, BRICS na da zimmar kawo karshen babakere na dala

Pars Today – Ministan harkokin wajen kasar Rasha, yayin da yake ishara da bukatar yin garambawul ga kwamitin sulhu na MDD, ya ce BRICS na goyon bayan karuwar wakilcin kasashen Asiya, Afirka da Latin Amurka a wannan hukuma. Sergei Lavrov, a cikin hirarsa ta baya-bayan nan da cibiyar sadarwa ta kasa da kasa ta BRICS, […]
Shugaban Jami’ar Ben-Gurion: Sama da jami’o’i 300 na Turai, cibiyoyin kimiyya sun kauracewa Isra’ila

Pars Today – Shugaban Jami’ar Ben-Gurion da ke Isra’ila ya sanar da cewa, tun bayan gudanar da aikin “ guguwar al-Aqsa ” jami’o’in kasashen Yamma da Amurka ne suka aiwatar da shari’o’i sama da 300 na kauracewa tsarin ilimin Isra’ila. Jaridar ‘Yedioth Ahronoth’ ta Isra’ila ta buga kalaman Daniel Chamovitz, shugaban jami’ar Ben-Gurion da ke […]
Iran da Croatia za su gudanar da zagaye na uku na tattaunawar addinai

Pars Today – Za a gudanar da taron tattaunawa na addini karo na uku na cibiyar tattaunawa ta addini da al’adu mai alaka da kungiyar al’adun muslunci da sadarwa ta Iran a birnin Zagreb na kasar Crotia, tare da halartar malaman addinin na Croatia. Babban jigon wannan zagaye da Majalisar Addinai ta kasar Crotia ta […]
Rangadin Netanyahu da ba a kare ba sakamakon harin jirgin yaki mara matuki na Hizbullah

A ranar Lahadin da ta gabata, jaridar Yedioth Ahronoth ta rubuta cewa: Minti 20 gabanin ziyarar firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu zuwa “Al-Matala” a arewacin Palastinu da ta mamaye, wani jirgin sama mara matuki mai tsayin daka ya afkawa wannan matsugunan ‘yan sahayoniya. Jaridar Pars Today ta nakalto daga IRNA, jaridar Yedioth Ahronoth ta yaren yaren […]
Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran Ya Ce Iran Ta Sha Yin Gargadi Ga ‘Yan Sahayoniyya

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Iran ta sha gargadin ‘yan sahayoniyya da kada su gwada nufin Iran Ministan harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Araqchi ya ce: Ya sha maimaita sakon da suka aike wa yahudawan sahayoniyya a ziyarar da ya gudanar a kasashen yankin Gabas ta Tsakiya, kuma wannan sakon ya […]
Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Ya Jaddada Aniyar Kasarsa Ta Mayar Da Martani Kan Isra’ila

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Kasar Iran tana amfani da dukkan karfi ne wajen mayar da martani ga harin ‘yan sahayoniyya Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma’il Baqa’i ya jaddada cewa: Goyon bayan ikon kasa da kuma ‘yancin fadin kasar, wata manufa ce ta asali, kuma tsarin mayar da martani […]
‘Yan Gwagwarmayar Iraki Sun Kai Hare-Hare Kan Birnin Haifa Na Isra’ila

‘Yan gwagwarmayar kasar Iraki sun kai hare-hare kan birnin Haifa da tashar ruwansa da jiragen sama marasa matuka ciki ‘Yan gwagwarmayar Musulunci na kasar Iraki sun sanar da cewa: Sun kai hare-hare kan birnin Haifa na haramtacciyar kasar Isra’ila sau uku a jere da jiragen saman yaki marasa matuka ciki a wayewar garin yau Talata, […]
Jami’in Kungiyar Hamas Ya Jaddada Bukatar Hukunta Gwamnatin ‘Yan Sahayoniyya

Babban jami’in kungiyar Hamas ya jaddada cewa: Dole ne kasashen duniya su matsa kaimi wajen hukunta ‘yan sahayoniyya tare da mayar da su saniyar ware a duniya Jagora a kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas Osama Hamdan ya bayyana cewa: Dole ne gwamnatin Amurka mai ci ta daina goyon bayan ‘yan mamaya, ta koma ga kokarin […]
Shugaban Majalisar Gudanar Da Mulki A Sudan Ya jaddada Fatan Kawo Karshen Yaki A Kasarsa

Shugaban Majalisar Gudanar da Mulki a Sudan ya bayyana kwarin gwiwar kawo karshen yakin kasarsa tare da sake gina kasar Shugaban Majalisar Gudanar da Mulki a gwamnatin rikon kwaryar kasar Sudan, Laftanar Janar Abdel Fattah Al-Burhan, ya jaddada aniyar dagewar kasarsa, jama’a da sojoji, kan kare kasar Sudan da cibiyoyinta, da kuma jaddada aniyar Sudan […]