The latest news and topic in this categories.
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta watsa wani mummunan hari da ta kashe sojojin yahudawan sahayoniyya 10 Kafafen yada labaran soji da suke da alaka da kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta
Gwamnatin Rasha ta bayyana cewa: Idan Donald Trump ya yi ƙoƙarin dakatar da yakin Ukraine, to za a kashe shi Mataimakin shugaban kwamitin tsaron kasar Rasha Dmitry Medvedev, ya yi
Dan takaran shugabancin Amurka Donald Trump yana Shirin ganin ya yi nasara a kan Joe Biden a rikicin da ke faruwa a yankin Gabas ta Tsakiya Jaridar ‘Ha'aretz’ ta haramtacciyar
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya ce tsagaita wuta a Gaza da kuma kawo karshen kisan
Jamhuriyar Nijar ta cimma yarjejeniya da kamfanin Glavkosmos na kasar Rasha a wannan Juma'a kan
Akalla karin Falasdinawa 27 ne Isra’ila ta kashe a hare-haren da ta kai a Gaza,
’Yan Najeriya mazauna kasar Libya, sun shiga firgici bayan da Hukumomi suka fara kamen su
'Yan sandan Uganda sun sanar da cewa mutane 14 ne suka mutu sannan wasu 34
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran