The latest news and topic in this categories.
Kafafen watsa labarun HKI sun sanar da cewa, adadin sojojinsu da su ka jikkata sun kai 20, da aka kai wasu daga cikinsu asibitin dake garin Safad. Da safiyar yau
A cigaba da hare-haren wuce gona da iri da sojojin HKI suke yi a kasar Lebanon, mutane 6 ne su ka yi shahada yayin da wasu 17 su ka jikkata.
Dakarun na “Kassam” Sun yi wa ayarin sojojin Isra’ila na kasa da suka nufi sansanin ‘yan hijira na Jabaliya, kwanton bauna, tare da bude musu wuta da hakan ya yi
Kafafen watsa labarun HKI sun sanar da cewa, adadin sojojinsu da su ka jikkata sun
A cigaba da hare-haren wuce gona da iri da sojojin HKI suke yi a kasar
Dakarun na “Kassam” Sun yi wa ayarin sojojin Isra’ila na kasa da suka nufi sansanin
A hirar da tashar talbijin din ‘aljazira’ ta yi da shi, ministan harkokin wajen Iran
Manufar rawar dajin ta sojojin ruwan kasashen biyu ta kunshi hanyoyin tabbatar da tsaro a
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres ya yi kira ga kasashe masu karfin arziki da su cika alkawulan da su ka dauka na taimaka kasashe masu raunin tattalin arziki da kudade
Kamfanin “Neptune Oil” wanda shi ne babban mai sayar da man a yankin tsakiyar Afirka, ya sayi man fetur din da matatar mai ta Dangote take tacewa wanda ya kai
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya fara da yin magana akan halin da ake ciki a kasar Syria wanda ya kira shi da makarkashiya
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin sa’o’i kadan da su ka gabata, jiragen yakin HKI sun kai hare-hare da bama-bamai 1800 akan cibiyoyi 50 a cikin kasar
A yau Jumaa ‘yan mamaya sun jikkata waji bafalasdine yayin da su ka kutsa cikin garin Nablus dake yammacin kogin Jordan, kamar kuma yadda su ka kama samarin Falasdinawa 50.
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun yi kira da babbar murya da a kare martabar kasa da kuma yankin kasar Siriya tare da dakatar da hare-hare da Isra'ila ke