The latest news and topic in this categories.
Yawan wadanda suka rasa rayukansu ko shahidai a kasar Lebanon sanadiyyar hare haren jiragen yakin HKI kan kasar a yanzun ya kai 558, kuma akwai yiyuwar wannan adadin ya karu
Majiyar mayakan kungiyar Hizbulla ta kasar Lebanon ta bayyana cewa dakarun kungiyar sun cilla makamai masu linzami kan wasu wurare a arewacin kasar Falasdinu da aka mamaye da kuma Haifa.
Muhammad Javad Zarif mataimakin shugaban kasa kan al-amura na musamman na kasar Iran, ya bayyana cewa kasar Iran tana da hakkin maida martani kan HKI saboda kissan da ta yi
Yawan wadanda suka rasa rayukansu ko shahidai a kasar Lebanon sanadiyyar hare haren jiragen yakin
Majiyar mayakan kungiyar Hizbulla ta kasar Lebanon ta bayyana cewa dakarun kungiyar sun cilla makamai
Muhammad Javad Zarif mataimakin shugaban kasa kan al-amura na musamman na kasar Iran, ya bayyana
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkiyan ya bayyana cewa yakin da ke faruwa a Gaza ya
Maimagana da yawan gwamnatin kasar Iran Fatimah Mohajerani ta bayyana cewa gwamnatin shugaba Pezeshkiyan tana
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya taya al'ummar Iran murnar zagayowar lokacin bukukuwan Nowruz na sabuwar shekarar hijira shamsiyya da ake amfani da itya a hukumance
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da sake dawo da hare-haren wuce gona da irin da Isra'ila ke yi
Dakarun Falasdinawa sun mayar da martani ga kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula bayan sake dawo da yakin Isra’ila a kan al’ummar Gaza, inda suka harba rokoki
’Yan Najeriya na iya fuskantar karin farashin man fetur bayan da Matatar Man Dangote ta bayyana cewa ta daina sayar wa ’yan kasuwa man fetur a kudin Naira. Matatar, wacce
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran