The latest news and topic in this categories.
Somaliya ta zargi makwabciyarta Habasha da samar da makamai ga yankinta na Puntland dake arewa maso gabashin kasar, wanda a bana ya bayyana cewa zai shelanta zama kasa mai cin
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya ce cin zarafin da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi, na da matukar hadari ga zaman lafiya da tsaro a yankin da
Iran ta gabatar da makamai masu linzami da ta kera, inda ta nuna su a farkon makon tsaron kasa, inda kuma aka yi bikin kaddamar da wani sabon jirgin yaki
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa: Karfin al'ummar musulmi ya isa
Sojojin Iran sun gudanar da wani gagarumin fareti tare da nuna sabbin makamai masu linzami
Shugaban kasar Turkiyya ya fitar da wata sabuwar sanarwa game da muradin sa na ganawa
Kungiyar Hizbullah ta yi luguden wuta kan arewacin haramtacciyar kasar Isra'ila a matsayin mayar da
A daidai lokacin da ake ci gaba da gwabza kazamin fada a birnin El Fasher
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma
Rahotanni na nuni da cewa wani hari da Isra'ila ta kai kan birnin Palmyra mai tarihi a kasar Siriya ya kashe mutane 36 tare da raunata fiye da 50. Harin
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da sabon takunkumin da kasashen Turai suka kakabawa kamfanonin jiragen sama da na jiragen ruwa na kasar, yana mai jaddada cewa
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a