The latest news and topic in this categories.
Iran ta yi allah wadai da kakkausan murya da harin da Isra’ila t akai kan sansanin Al-Mawasi dake kudancin Gaza. Da yake sanar da hakan kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar
Rundunar sojin Isra'ila ta ce akwai yiyuwar sojojinta ne suka harbe matashiya nan yar asalin kasar Turkiyya a wata zanga-zanga a gabar yamma da kogin Jordan da ta mamaye a
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa: Fankaman karfi shi ne tushen yakin kwakwalwa na makiya a kan al'ummu A yayin ganawarsa da masu shirya taron girmama shahidan lardin
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa: Fankaman karfi shi ne tushen yakin kwakwalwa
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Yunkurin 'yan sahayoniyya na danganta duk
Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Mutane miliyan 2.2 ne suke bukatar agajin abinci
Adadin wadanda suka yi shahada sakamakon hare-haren gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila kan Gaza ya kai
Dukkan 'yan takarar shugaban kasa sun ki amincewa da sakamakon zaben kasar Aljeriya A wani
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban