The latest news and topic in this categories.
Jami’i mai kula da al-amuran harkokin wajen tarayyar Turai Josept Borrel, ya bada sanarwan cewa kasashen kungiyar sun yanke shawarar bada Euro biliyon 43 ga kasar Ukraine don tallafa mata
Wani kamfani mai zaman kansa a nan Iran ya sami nasarar kera motar Bus wacce take amfani da batira wadanda suka ake iya masa cahji da wutan lantarki. Kamfanin dillancin
Bayanai daga Falasdinu na cewa Isra’ila ta kai sabbin hare hare a a zirin Gaza da sanyin safiyar yau Asabar, wadanda sukayi sanadin shahadar fararen hula akalla 25 tare da
Rukunin karshe na sojojin kasar Jamus ya fice daga Nijar kamar yadda kasar ta Jamus ta
Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya sanar da korar kwamandan sojojin sama na kasar, kwana guda
Kasar Namibiya ta hana wani jirgin ruwa dauke da ake kyautata zaton yana dauke da
36Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma
Rahotanni na nuni da cewa wani hari da Isra'ila ta kai kan birnin Palmyra mai tarihi a kasar Siriya ya kashe mutane 36 tare da raunata fiye da 50. Harin
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da sabon takunkumin da kasashen Turai suka kakabawa kamfanonin jiragen sama da na jiragen ruwa na kasar, yana mai jaddada cewa
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a