The latest news and topic in this categories.
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa. Shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa: Yaki tsakanin gaskiya da karya ba zai taba karewa ba har abada A yayin da ya karbi tawagar dalibai da sukaziyarce shi
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya bayyana cewa: Juyayin ranar Arba'in na gwagwarmayar Imam Husaini {a.s} yana da alaka da kisan gillar da aka yi wa Fouad Shukr
'Yan gwagwarmayar Falasdinawa sun harbi wani nau'in makami mai linzami zuwa birnin Tel Aviv da
Shugaban Majalisar Gudanar da Mulki a Sudan kuma babban hafsan hafsoshin sojin kasar ya bayyana
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya kira gangamin da aka yi tsakanin dakarun Husaini da
Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya Sheikh Ibrahim Zakzaky ya jaddada cewa duk wani matsayi na
Sakatare-Janar na Hezbollah Sayyid Hassan Nasrallah ya bayyana cewa sun mayar da martani kan Isra'ila
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran
Amurka ta hau kujerar na-ki a kan bukatar da kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya gabatar don dakatar da bude wuta nan take kuma ba tare da wani sharadi
Shugaban kungiyar Hizbullah Sheihk Naim Qassem ya ce za a ci gaba da yin shawarwari muddin aka cimma abubuwan da suka hada da tsagaita bude wuta ta dindindin da kuma
Rahotanni na nuni da cewa wani hari da Isra'ila ta kai kan birnin Palmyra mai tarihi a kasar Siriya ya kashe mutane 36 tare da raunata fiye da 50. Harin
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah wadai da sabon takunkumin da kasashen Turai suka kakabawa kamfanonin jiragen sama da na jiragen ruwa na kasar, yana mai jaddada cewa
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a