The latest news and topic in this categories.
A Najeriya an shiga kwana na biyu na zanga zangar gami gari game da yunwa da tsadar raruwa a kasar mafi yawan jama'a a najhiyar Afrika. A jiya an gduanar
Ministan harkokin wajen Saudiyya Faisal bin Farhan a wata ganawa da ya yi da Ali Bagheri, yayin da yake yin Allah wadai da kisan gillar da aka yi wa Haniyeh
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gabatar da ta'aziyyarsa ga dan shahidi Isma'il Haniyah A safiyar jiya Alhamis ne, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya bayyana cewa: Yahudawan sahayoniyya su yi murna
Jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta hanyar
Wani mummunan rikici ya sake kunno kai da zai iya lalata alakar da ke tsakanin
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban
Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya, Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana da jami'an Iran a yayin ziyarar da yak ai kwanan nan a Tehran